Me kike yi?
Ba ki da lafiya ne?
Kina yin makaranta?
A’a, bana yi.
To, sannu. Kina zuwa asibiti?
A’a, bana zuwa.
Wane? A zo a kai ta asibiti😂😂
2026-08-29 09:42:23
25
Oumaseeem❤️🥰 :
Toh sannuuu😂😂😂
2026-08-29 18:44:20
2
Eseena collection :
Action 😂
2026-08-29 20:26:12
1
OfficialSb :
Shugaban tace fina finai na jahar Kano 😂
2026-08-30 11:50:58
14
AYUSH DISENO :
Ku kaita asibiti😂💔💔
2026-08-30 10:17:15
3
RabiFIT :
Aa wannan lafiyarta qalau, kuma tana yin makaranta🤣👌
2026-08-29 12:03:21
10
esah 😎 :
Dan bilki commander one said 😂
2026-08-29 14:30:03
2
oum Annour Wa Aryan🫶💖 :
kanayin dinkin yara?😂😂
2026-08-30 07:25:41
17
Aishabala :
wnnn dai lfyrta qlau nice dai bani da lfy Kuma banayin makaranta
2026-08-29 13:03:26
8
TUNUBU :
:Me kike yi? 🤔📱
Ba ki da lafiya ne? 😟💭
Kina yin makaranta? 🎓📚
A’a, bana yi. 🙅♀️😔
To, sannu. 🤲❤️Kina zuwa asibiti? 🏥🤔
A’a, bana zuwa. 🙅♀️😕
Wane? A zo a kai ta asibiti. 🏥🚑🙏
2026-08-29 19:51:52
12
Alameen Usman✅ :
Allah ya sa gwamna ya kamaku 😂
2026-08-30 04:57:24
5
muaishataram :
Dan bilki commander y bamu sound 😂
2026-08-30 15:37:07
1
Jika_Dan_Alhaji :
Commander akaita asibiti 🤣🤣
2026-08-29 15:58:37
1
3 missed call :
akaita asibiti😂
2026-08-29 09:55:57
3
Arfat__jega :
Ahh da kyau✌😎 to sannu😁
2026-08-30 14:09:23
1
RIMA GLOBAL VENTURES 📊 :
kinyi wanka kuwa 😂🤣🤣
2026-08-29 16:09:07
2
Al-Basheer :
Nifa yanzu naga wannan Original video 😂😂😂😂😂😂😂
2026-08-30 19:35:10
1
Official idrees mg :
Mr content creator 😂😂
2026-08-29 14:49:40
2
Meemah snacks and more ❤️ :
Kuxo kusai abunda nake saidawa pls 🙏🥰
2026-08-29 16:32:03
3
To see more videos from user @jayzy_clothing, please go to the Tikwm
homepage.