@dinki.da.cigaba.p: Dinki da Cigaba Podcast” Taken tashar: “Fadakarwa, dabaru da ci gaban masu sana’ar dinki da fashion. 1-Yawancin masu sana’ar dinki da fashion designers da ke gudanar da kasuwancinsu a matakin gida ba sa samun isasshen bayani kan dabarun zamani da za su taimaka wajen bunƙasa sana’arsu. Saboda haka, an gabatar da wannan podcast a matsayin mafita (solution) domin fadakarwa, ilmantarwa da ƙarfafa su su rungumi hanyoyin ci gaba. 2-Manufofin podcast ɗin: 1- Fadakar da teloli da fashion designers kan muhimmancin zamani a sana’arsu. 2-Koyar da dabarun gudanar da kasuwanci. 3- Bayar da shawarwari kan tallata sana’a ta yanar gizo. 4-Tattaunawa da mutanen da suka yi nasara a fannin. 5-Bayarda shawari da Koyar da yadda ake kula da kwastomomi da gina suna mai kyau ta hanyar alaqa.
Of course 👊🥷 Believe yourself bro 👊 go and take the risk put risk on the freaking table only risk takers win by definition take the biggest fu*king risks of your intite life right now the more risk you take the luckier you get you guys have nothing to lose you guys might as well try to become the dream version of yourself in life you have to have no fear you have to have no fears go just take action and start moving forward you have to believe in who you are and what you do and just go fu*king get it if you stay in your comfort zone that’s where you will fail in your comfort zone success is not a comfortable procedure all the what If’s.’’ And the scenarios that you create inside your own mind that are way worse than anything that is actually gonna happen they all disappear when you go to win you have to take risks guys 🧏♂️🥷 This is a good thing for you.🧠✅ idan kunnai yaji jiki yatsira ☠️👊 by king👑 SURAJO
2026-08-29 22:00:04
1
baaban :
thank you boss
2026-08-29 23:37:31
1
Anaza :
Clear the road
2026-08-29 22:34:14
1
yaumanzolawal :
duk tailor yamin like
2026-08-29 19:53:14
28
AB FASHION GALLERY :
this is a family issue yawwa wnn ce gaskiya
2026-08-29 16:16:06
8
adamugidado4 :
100000000%
2026-08-29 21:25:22
2
Hussaina Mahmud gwagwa :
gaskiya ne
2026-08-29 18:45:15
7
Usman Nuhu :
wnn hk take oga
2026-08-30 09:24:33
1
ib wanka clothing ✂️✂️ :
commared
2026-08-29 12:47:59
2
jummYyyyy :
fact
2026-08-30 06:10:08
1
real airo@@@ :
gaskiyane wannan
2026-08-29 11:48:53
6
Imran Ali 🇹🇩🤟 :
2026-08-30 05:24:22
1
Isah Yakubu :
God bless you 🙏
2026-08-29 12:27:15
2
Matashi Gimba :
wlh kunada gaskiya
2026-08-29 15:18:40
7
IB MANAGER :
Gaskiya ne wallahi
2026-08-29 12:07:12
6
💫{dan}🧊daimond☑️🔆 :
Dan iya
2026-08-29 22:02:52
1
D T K GMM :
gaskiyane
2026-08-29 22:48:08
1
user9761970361614 yackson sani :
gaskiyane
2026-08-29 17:28:12
1
A_kadir :
Hakkum
2026-08-29 23:00:58
1
idriswhite1 :
h
2026-08-29 21:57:51
1
masheki AK-47💪🏻 :
ma sha Allah 😍
2026-08-29 23:38:08
1
Musa A Jawd :
Kuma
2026-08-29 18:21:12
2
haruna yaro badawa :
gaskiya ne😃😃😃
2026-08-29 18:55:02
2
To see more videos from user @dinki.da.cigaba.p, please go to the Tikwm
homepage.