@abuishaqfoundation:

Abu Ishaq Da'awa foundation
Abu Ishaq Da'awa foundation
Open In TikTok:
Region: NG
Saturday 29 August 2026 06:06:38 GMT
85470
8253
189
811

Music

Download

Comments

am_tint
AM TINT :
No campaign after election
2026-08-29 16:00:17
0
hajiyayaya25
Aisha :
ya allah kabamu mazaje nagari 🤲
2026-08-29 07:49:33
45
ummuamir69
ummeia2 :
to nide 17years still Alhamdulillahi 💯🥰
2026-08-29 07:30:31
65
fatima_sabs
Fatima sabs❤️‍🩹🦁 :
Tsakani da Allah malam kana firgita mu.
2026-08-29 15:57:06
18
maryammandarah
Maryamah❤️🥰 :
Nidai kafin muyi aure ne Sai muyi 3 days bamuyi waaya ba amma tunda mukayi aure a rana Muna waya Sau 3 kuma soyayya fiye da yanda kafin muyi aure
2026-08-29 13:32:28
24
user3983316506915
RANOSK MULTIPURPOSE ENTERPRISE :
ya rabby
2026-08-29 16:22:52
0
phareedah60
Reedarh,s beauty💋💄 :
Toh yazamuyi auren nan kuma in sha Allah sae munyi shi🥹
2026-08-29 08:54:24
26
khamis_dabaa
Khamis_Dabã :
Allah Ya Maka Rahama Malam, Kana Tona Asiri
2026-08-29 06:26:18
16
el_hajji_textile
El hajji Textile🛍️🪡 :
Kowa fah da kalarsa ba’a hadu anxama daya bah
2026-08-29 09:08:58
25
kabiruahmed39
𝙁𝙪𝙡𝙖𝙠𝙪 🦅 :
:Cikin Izza Muke Fadawa Duniya Mufa 🌎 Namu Gwanin Shine Muhammadu Rasulullah💪🏻🙏💪🏻❤️
2026-08-29 17:00:30
5
aisas32432
ays228 :
Kai malam Banda ransuwaaaa.... Ana samu
2026-08-29 12:31:09
8
fadimatu_ismail
فاطمة اسماعيل🦋 :
Uhmmm Ai Shikenan Tunda Hakane 🥺
2026-08-29 13:00:35
2
yarmaidalaturarenkanshi
shehnas002❤️💞 :
nidai wlh yafi sonama yanzu
2026-08-29 17:41:47
1
mlmy345
ALAJI ST TEXTILES KANO :
MACE TA GARI IN SHA ALLAH
2026-08-29 08:09:02
11
m_kabeer_
M.Ķ GREENŁIĞHT 📸🦅 :
Mln adinga yi ana rage rantsuwa mn
2026-08-29 08:52:12
9
ummi.abdul10
Ummi Abdul :
Wallahi wannan gaskiyane mlm
2026-08-29 09:04:00
8
user5581280184060
Aminatu :
Rabbi habli minassaliheen
2026-08-29 10:45:47
5
mhmmd_mubarak_assalafiy
mhmmd_mubarak_assalafiy :
Sosaima kuwa malam Jazakallahu khairan wllh wannan itace asalin gaskiya da gaskiya allah yabamu ikon kulawa da iyalanmu cikin soyayya da adalci🤲🤲😭💔
2026-08-29 11:50:31
7
yusufabboy
YUSUF@AB LOVE ❌❌ :
mlm yana fito musu da karatun
2026-08-29 08:08:28
5
hauwafashionhub
Hauwa Fashion Hub ✨ :
innalillahi wa'inna'ilaihirraju'un ya hayyu ya kayyum kaima dakyau ya Allah gamu gareka
2026-08-29 08:10:38
6
banbino700
BANBINO🇳🇬🇨🇮🇬🇳 :
bi'izinillahi duk abunda nake yiwa budurwata bayan munyi aure sauna lunka mata, insha Allahu zamuyi zaman soyayya dana hakurin
2026-08-29 14:42:46
4
madinatismailhuss
Madinat Ismail Hussain :
mudai kam Alhamdulillah gskia... soyayya bayan aure ma tafi
2026-08-29 16:26:52
1
firdausi.muhammad1
nanahfeedoh :
Kana Malami kana ranstuwa..Akan yaranka zai tsaya in sha Allah.
2026-08-29 17:01:45
1
ukashakwaro48
ukasha kwaro :
wai dan Allah manene anfanin haka ni wlh Insha Allah bayan aure sai na ninkawa buduruwana soyayyar danake mata Kuma sai munzauna lpy soyayyanmu sai yafi hakurinmu yawa insha Allah insha Allah
2026-08-29 14:50:29
1
mahamadou.sani.ra
Mahamadou Sani Rabiou chaibou :
Allah yakai rahama kabarinka malam
2026-08-29 12:49:44
2
To see more videos from user @abuishaqfoundation, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About