@rabealiyu07: 🥲 Mu rage burace-buracen duniya… Duniya ba za mu zauna a cikinta har abada ba. Mu nemi arziki, amma kada mu manta da Lahira. Domin duk abin da muke tara wa duniya, wata rana za mu bar shi… abin da zai bi mu shi ne ayyukanmu. 🤲🏽💔 #islamic_video #halal #nasiha #arewatiktok #fyp

✨BIN_ALI_MBR🎙️
✨BIN_ALI_MBR🎙️
Open In TikTok:
Region: DZ
Saturday 29 August 2026 07:28:38 GMT
90089
18022
249
1389

Music

Download

Comments

suannhsak
DA.AWAR SUNNAH☪️ :
Allah kasa mucika da Imani 🙏
2026-08-29 09:11:04
22
nakanoguruntum
JALLABIYA TO THE WORLD💯🌍🛒 :
Dan Allah Dan uwa na ya sunan wannan karatun 🙏🙏
2026-08-29 15:44:24
3
yasir371
yasir371 :
Pro Mansur isa Yalwa shine malami mafi nasiha a kasarnan
2026-08-29 10:15:28
26
arbiya.adam.adam
ÁŔɓıƴă Adam Adam :
Wan Nan haka yake malan Allah yasa Moudace Amee ya allah 🤍🤲
2026-08-30 03:18:30
3
adrisali80
idire :
hakan nefa
2026-08-29 23:56:59
2
tanimu.dayyabu03
Tanimu Dayyabu :
IZALA SUNNA SUNNA AKIDA AKIDA SALAPHIYYA SALAPHIYYA HUJJA HUJJA AYOYI DA HADISAI 💯💯 Yan uwa yan ahalussuna kuzo ayi following din juna do❤️🥰
2026-09-13 23:45:06
4
reylabbas305
Abbas305 :
ALLAH UBANGIJI KAIMANA QARSHE MAI KYAU
2026-08-29 10:12:12
6
softbyruq
NanahRuqayyahh_💞 :
Allah kasa muyi kyakyawan karshe 🤲🤲
2026-08-29 18:40:58
3
mal..hassan4
MAL. HASSAN :
Allahu Akbar Allah kasa mu gama da duniya lafiya Allah kadawo damu hanya madaidaiciya Amin
2026-09-09 06:53:12
1
salahudddeen1
Deen :
Allah Yasa Muyi Kyakkyawan Karshe 🙏
2026-09-01 15:55:37
3
basheeryabdul000g
basheer y abdul :
Allah kasA mucika da imani
2026-09-16 22:30:37
1
mohamed.khalifa4625
m.khalifa ♥️💦🦁 :
allah kacikamuna da imani
2026-08-31 02:43:18
2
sanistar09
M Star Daura 🇳🇬 :
Allah Mana Rahama
2026-08-29 08:30:24
3
starabdoul3
star❤️‍🩹abdoul :
allah gafarta mouna baki daya🥺🥺🥺
2026-08-31 00:10:51
2
nusaibakamba0
Nusaibatouh Kamba🦋 :
Allah kasa mukoma maka muna masu tuba wurinka 🥺🥺🤲🤲🤲
2026-08-30 00:32:52
4
abba.kano.abba.ka
💫ABBA T-BOY💫 :
Allah kasa mu dace
2026-09-25 15:46:04
1
a.musteey
Abdoul_ scorer-2❤️‍🩹🙏🕋 :
Masha Allah😭
2026-08-29 08:36:51
2
legend20333
legend b@ngis ging@ @mv :
allahu akbar Allah kasamucika da imani
2026-09-20 12:28:13
1
chougibmhmd
♓✓𝓒𝓗𝓞𝓤𝓖𝓗𝓘𝓑🫆♓ :
الله أكبر اللهم اغفر لنا ورحمنا
2026-08-29 09:06:35
7
user4368073702082
Momin minal :
Allah yasa mucika da Imani
2026-08-30 06:26:19
5
user9352014433657
mustapha hayatu fatima :
ya Allah kamana afuwa
2026-08-29 14:33:57
4
dan.takama
marwana umar y.d.k :
Allah ubangiji yasa mudace
2026-08-31 18:39:26
1
.hamma.mahammadu
@ abba mahammadu :
hakane malam 😂😂😂😂😂😂
2026-08-31 11:50:20
1
2002sadeeq
ابوبكر ادم :
Astagfirullah y rabb
2026-09-04 00:08:55
1
aminaabubakar44308
aminaabubakar44308 :
ubangiji Allah ya sa muyi kyakkyawan qarshe 🤲
2026-08-29 10:34:12
2
To see more videos from user @rabealiyu07, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About