@hausa_lyrics001: 🥀🥀me🥀🥀 sona🌹❤️ my only one💍Ba ni da masaniyar❤️💍🌹 wani kalami da zai bayyana kalar kalolin kalmomina da suke cike da kamala da sanyin a kogon wannan zuciya. Wallahi ita kanta rayuwa abin bakin ciki ce idan aka kaddara wayewar gari babu sakon kaunarki a cikinta, ko da kuwa tana bugun bangon duniya. Kyautar ruhi na ba ki, ya hasken ruhin so, wanda Rabb ya sanya ya zamto rahatan wa mata'an a cikin kowanne layin ciki da jijiya.Ni fa na gaya muku kwarangwa din jiki ne ni a tsaye, wanda yake ta gararamba a garin gari. Gudan zuciyata na ba ki, halittarki ta sauya mata halitta; a tsaye ta dinga sabunta sabon salon bauta a gare ki sau tari. Laysa laki sharikatun. Li'anna hubbi laki baqin, lilladhina yarauna launal-hubbi fis-sudur. Ba za su gane ba ne, beloved. There is no description to begin with. Your beginning is my rib. My beginning is your lip. Love is given with no tip. I have found my heaven at the end of the trip. Halittar Rabbul insan. Walakin hal yumkinul insanu an yansaa ma'anan nisyan? Sabodabillahillazi, ba ni da burin mantawa da ke ko da kuwa a zaman kabari, ya qurratu aini. Ba za su gane ba ne. Domin na mallaka miki kaina. A kanki na roƙi Ubangiji ya tafiyar da ganina. Kai, ni fa makaho ne wanda ba ya ganin komai da kowa sai ke a tsaye a gabana.Tasirin kyawun tsararren surar jikinki ne ke sanya ruhi da jinin rayuwa a wasu sassan jikina, suke gina fukafukai suna tashi tamkar tsuntsaye. Ko in ce tsirran da aka shuka a cikin yanayi na damina. Kai, ni fa na hakura da duk wani babin rayuwa idan babu ke a cikinsa. Domin tallahi gwara in rungumi mutuwa, watakil ita za ta iya cike gurbinki... And this is me telling myself that just like death, loving you is to be lost and absent. Not in darkness, but in lust, beloved. Let your love be the light da zai wakilci hasken farin wata a sararin samaniyata. Ya zame mini abokin hira a lokacin da Nigerian economy ya jijjiga ni, ba ni da ko biyar a lalitata. Ina fatan kaunarki ta kasance mini isasshiya, bayan Rabbu war-Rasulu, wadda za ta wadatar da ni, ya ke Aljannata. Beloved, let this love make a difference. Thank you. It is a pleasure.#fyp

Lyrics…!🥺❤️🌸
Lyrics…!🥺❤️🌸
Open In TikTok:
Region: NG
Saturday 29 August 2026 08:08:20 GMT
111409
15839
83
256

Music

Download

Comments

fadeelerh00
fadeelerh❤️🥀 :
Gah green white green 🇳🇬😁😁
2026-08-29 20:03:22
0
haseenat.bala
Haseenat Bala :
Am so in love with this song ❤️
2026-08-29 19:27:36
1
princedansarki2
Sarkison :
Don Allah waye yayi wakar nan
2026-08-29 18:49:24
2
patiencetitus6
mavida 💋🫶 :
am in love 🥺🙄
2026-08-29 09:01:06
6
amino12345ci
Amino12345ci :
2026-08-29 15:27:52
2
ummuhramlat
DR❤️ Ramlat :
An tashi kaina wlh
2026-08-29 09:14:02
1
danmasaka1
Yusuf d masaka :
antashi kaina
2026-08-29 19:01:05
1
amaan247
Ⓜ️arriage Experience💍👩‍❤️‍👨 :
Mama naah🥰🥰
2026-08-29 14:24:52
0
rukayya.abdulsala2
Rukayya Abdulsalam :
1500
2026-08-29 16:21:47
1
groomfatee
groomfatee :
Kai dan babarku Waze tsaya rubuta wannan😂😂😂
2026-08-29 13:24:58
0
yarjakara8163493106175
H~H jiddat :
@y💜
2026-08-29 15:54:49
2
gdhddhdy1
Bashat :
🥰🥰🥰
2026-08-29 11:29:55
0
ogabossofabj1
ögä böss öf äbj :
😁😁😁
2026-08-29 11:47:10
1
babson501
BABSON :
😁😁😁
2026-08-29 08:19:07
1
abba.sk574
Abdulhadi biza maketa :
😁😁😁
2026-08-29 19:32:53
0
muhammaddjafar19
king 🤴 djafar :
🥰🥰🥰
2026-08-29 19:57:09
0
mdou4178
MDOU :
🥰🥰🥰
2026-08-29 20:08:07
0
salahadine79
🥷🀄salah227🇳🇪🀄~(´∀`~)☠️ :
🥰🥰🥰
2026-08-29 19:50:44
0
imamu887
📿îmâmû🍎🎧 :
🥰🥰🥰
2026-08-29 19:54:11
0
abbaruwaya250
AbbaRuwaya :
🥰🥰🥰
2026-08-29 19:43:59
0
youssoufmamane0
anekar :
🥰🥰🥰
2026-08-29 19:16:33
0
kadijamaman08
MAMAM KADI✨🩷 :
♥️♥️♥️
2026-08-29 19:30:22
0
aisherina215
♥️😌 :
♥️♥️♥️
2026-08-29 19:23:50
0
laminoumahamadoul0
mahamadou laminou :
🥰🥰🥰
2026-08-29 20:06:21
0
dan.hadjiya37
Dan hadjiya :
🥰🥰🥰
2026-08-29 08:16:58
0
To see more videos from user @hausa_lyrics001, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About