to sincerely God bless you we appreciate you for keeping us joyful with kakas video
2026-08-31 11:56:18
0
ummul :
Kai kaka ,tace taje gidan kanin babanta Mai rasuwa matarsa ta Kara aure mijin matan ma ya kara rasuwa😅 Allah yamusu rahama amin.
2026-08-30 04:28:36
76
Mohammed B :
Am confused
2026-08-30 21:53:07
0
Haliimat :
Her father’s younger brother passed away. His wife remarried, but the man she remarried also passed away
2026-08-30 11:17:45
20
falmata_abbaaji :
Allah yakarawa annabi daraja
2026-08-29 21:07:47
50
AISHA Alhassan :
How is your health
2026-08-30 11:40:23
1
Tujani A dala :
Exactly
2026-08-31 20:19:19
0
HABIBTY INDIA🇮🇳💃💃 :
matar kawunta tayi sabon Aure Ni dai Hakanafahimta
2026-08-29 22:43:51
11
Fatima Umar :
tallafi wai dolene kaka saitayi hausa 😂😂😂
2026-08-29 18:13:23
16
Adamu Musa657 :
hahh gaskiya ali tallafi baka gane wannan maganarba wlh 🤣🤣
2026-08-29 22:15:20
12
Abba Umar Abba isa :
wa yasan ma'anar ruwa a cikin magananta
2026-08-30 05:19:06
3
ARAB AMBASSADOR :
har yanzu bamu gane ba. Aure ne ya mutu Ko mutum ne ya mutu.
2026-08-30 23:18:27
4
@aesha2223 :
wlh nagane me take cewa
2026-08-29 22:46:27
5
GRAMMARIAN🇳🇬📹🎥 :
Duk wanda bai gane mai Baba take nufi ba yai min like 😁😁😁
2026-08-29 22:50:06
8
nana farida 99 :
waiyo allah kaka sarauniyar iya haussa 😂😂😂
2026-08-29 23:33:51
4
Officialfatigombe01 :
😂😂😂😂Walh babu abinda nagane
2026-08-29 21:51:56
1
Dr Sadiq a sadiq :
wlhy oga ali nagane ss tstace kanin baban ta ya rasu sai matar tai zaman takaba bayan takaba ta kara in sabon aure kuma agen yau sabin mijinta shima ya rasu 😭allahi ji kan sa da rahama
2026-08-30 14:34:18
4
Muhammad :
wallahi Tana Sani nishadi
sosai
2026-08-29 21:37:55
2
Al-arabi :
allahu akbar
2026-08-30 04:50:08
1
kyari Ibrahim :
Ta auri wani
2026-08-29 21:25:50
2
@ A d a m 227 🤲100%🕌🕋📿✅ :
Allah sarki kaka😂😂
2026-08-29 18:43:44
4
aminu jemila :
waiyo Allah hausata wlh banagane abinda kaka kefada
2026-08-29 22:40:24
1
To see more videos from user @ali.tallafi.maidug, please go to the Tikwm
homepage.