@pantami_supporter1: Matsalar ruwan sha ta addabi kowa a jihar Gombe, birni da kauye, duk an shinfida babban layin ruwa amma har yau ba'a samun ruwan. In Sha Allah Professor Isa Ali Pantami idan yazo zai tabbatar da al'ummar Gombe sun samu ingattaccen ruwan sha.