@maiwaazi61: Allah sarki Rayuwa 1999 zuwa 2007 Bafatawa nacikin gwamnoni masu karfin fada aji kuma gwamnan dayafi kowane gwamna aiki a Arewa amma yau rayuwa ta sauya da yawan mutane basu san shiba hakan na nunamuna cewa kulln akwai darasin da yakamata mudauka Allah ya karama Bafarawa lafiya

M̤̮a̤̮i̤̮w̤̮a̤̮'a̤̮z̤̮i̤̮
M̤̮a̤̮i̤̮w̤̮a̤̮'a̤̮z̤̮i̤̮
Open In TikTok:
Region: NG
Saturday 29 August 2026 19:37:40 GMT
172283
16796
213
486

Music

Download

Comments

abdulsuleyman
Abdul hadi Mai chiko :
Sorry life
2026-08-31 12:11:56
0
amina.mustapha803
Amina Mustapha :
Harryoke wallah muassoka
2026-08-31 11:50:30
0
user61724818338174
M.A.M ALIERO :
sorry life ke Duniya
2026-08-30 05:23:55
4
user6084371744550
grema babagana :
elda man
2026-08-29 22:30:09
0
user3949831920432
mai karfi :
Rayuwa kenan koba mutuwa akwai tsufa
2026-08-29 21:58:01
23
elarafat0
ELARAFAT :
💔🥰 Bawan Allah, Garkuwan Daular Usmaniyyah Sokoto ba, akarayin irinka ba Allah yakara Lafiya danisan kwana Mai Albarka
2026-08-30 10:18:57
11
kwankwasssssssssiya
Abba shugaba. :
sorry baba
2026-08-30 05:39:37
1
aukirowa
fulani blood :
sorry sir😭😭😭😭😭😭
2026-08-30 07:02:42
2
dandanon_arewa_by_kalorh
Maryam Majidadi :
Allahu Akbar ko ba mutuwa akwai tsufa Allah ya mana mae kyau
2026-08-30 17:54:51
7
y_umar2
Y-Umar :
Yana kama da Aminu ɗantata
2026-08-30 06:14:55
9
user2542921098677
peace of mind :
Allah sarki antsufa ,Allah yasa acika da imani
2026-08-30 19:02:00
2
effortlessavant
Muhammadu Rabiu II :
Duniya maganin me kokari Allah yasa mu gama lpy
2026-08-30 10:41:16
8
karakainah.dujanah
Karakainah Dujanah :
Ina ADC ina protocol ina Chief protocol ina SSG ina Spoken Man
2026-08-30 05:59:58
6
tamasheqeek
Tamasheq :
Duniya kenan, tsufa ta ce wa mutuwa: barsu koni na Ishesu. Allah ya karama Lfy Dattijo arziki
2026-08-30 17:39:34
2
user46716120254311
mman simeeee :
wlhi hargobe inason bafarawa
2026-08-30 10:27:22
5
user2609439409112
S, BADO :
😳Wlh ina son wannan mutumin
2026-08-30 14:22:55
1
mrooney0123
mrooney0123 :
Dattijon kirki 🙏🏻❤️
2026-08-29 21:55:08
6
bellokabiru943
Bello Kabiru :
wllh kowa yaji tsoron lkc akwai tsufa akwai mutuwa kuma akwai ciwo Allah yasa muwanye lfy 🙏🙏
2026-08-30 11:28:46
4
basirumustapha452
Basiru Mustapha :
yau da gobe sai Allah, Allah yasa muyi kyakyawan qarshe
2026-08-29 22:53:27
6
alibulamabukar4
HON,ALI BULAMA FORI :
Duniya kenan
2026-08-30 09:15:17
1
user9740695021998
[email protected] :
allah ya karama lpy alparma manzon Allah saw
2026-08-30 04:52:24
3
mubarakbature00
🇳🇬MUBARAK🇳🇪BATURE⛰️ :
Allah Sarki rayuwa kenan 🥹😥 Allah kasa mugama lfy 🤲🥹
2026-08-30 09:20:45
3
hassantobacco5
ASP Aminu :
Duniya zacen banza
2026-08-30 08:41:12
3
aiysha3978
aiysha,💖❤️ :
dattijon arziki kenan Allah ybaka lfy baba
2026-08-30 10:28:52
2
abubakarsaidumunc
A.S.TULLUWA :
Allah yama karshe nakwarai baban sakkwatawa
2026-08-30 09:55:39
1
To see more videos from user @maiwaazi61, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About