@badumake: #arewa #hausa #viral #trend

BADUMAKE
BADUMAKE
Open In TikTok:
Region: NG
Saturday 29 August 2026 20:00:46 GMT
56396
5799
321
189

Music

Download

Comments

kitycatt993
𝒦𝒾𝓉𝓉𝓎 𝒸𝒶𝓇𝓉𝓉🫧🎀 :
Dolaye sun cika comment section 😂
2026-08-30 14:09:32
2
hajjo6731
hajjo :
wanna hakayake wllh😂😂
2026-08-30 15:54:49
4
mazaje_ne
Mazaje Ne :
Nima Dole ne
2026-08-30 12:07:40
16
adamouahemed
Ahmad maitama :
your talk that is true 💯
2026-08-30 06:47:26
0
husnasaid79
cute husna 💕🇳🇬 :
daga yau nazama doluwa 😂😂😂
2026-08-30 05:58:01
32
mr_genar_
General🏔️ :
let me make a call
2026-08-30 01:43:22
0
user9368130002480
first? :
good blessings you
2026-08-30 07:53:27
0
mubarakey5440
umubarakey5440 :
Weldon Badumake
2026-08-30 16:25:11
2
sirdic14
sirdic :
Allah ya jikan mahaifiya ta 🙏
2026-08-29 20:11:07
19
musbahu_mc
MUSBAHU_MC :
Wallahi na yadda nine celebrity gidanmu Amma nafi kowa karbar kida🤣
2026-08-30 17:49:13
10
katako9
KATAKO COMPANY NIGERIA LMTD🪵 :
Yanxu baxamuyi kudi ba kenan 🤔🧐🤔
2026-08-29 20:58:03
15
abbaumar905
Abba Umar :
Aa ba haka bane broher, masu zurfin tunani su suka fi zurfin tunani saboda manyan masu arziki za su iya plan da tunani na 20yrs
2026-08-30 10:45:49
15
itsshafaatu3434
Shafaatu 3434 :
wallahi wallahi maganarka hakane kuma saiyanzu nakuladayaddakace
2026-08-30 00:54:11
6
risilanaharun
DAN AMAR JR :
wlh hakane kaje Singa ko dawanau kagansu mln wan ko sunnsa bazai iya rubutawaba🥺
2026-08-29 21:38:24
9
bashargidanbuji
Bashar Aliyu gidanbuji :
Arziki nufin Allah ne Amma Duk Wanda baya taking risk da wahala yayi chigaba
2026-08-30 12:14:48
5
yariman.matasan.j
Yariman matasan Jos :
Na maka fahimta mai kyau haka ne amma Allah shi yake azurta wanda yaso
2026-08-30 08:41:29
7
muhammadadamamaina
Muhammad Adam amaina :
wlh kuma hakane fa
2026-08-30 18:17:32
1
maigoropharmacykalgo
MAIGORO PHARMACY LTD :
kana nufin dangote da Elon musk dolaye ne bangane ba
2026-08-30 14:15:51
5
user99522219621494
Nazir plumber :
wannan ra'ayinkane, arziki nufin allah, inada wayo Kuma inada kudi Masha Allah
2026-08-30 21:33:04
0
user2102246065395
user2102246065395 :
dan allah kabari daga yaw nazan dole walahi
2026-08-30 11:54:06
2
his_magaji
HIS-_-magaji💫💫 :
kenan Nima dolone😂😂😂
2026-08-30 21:23:13
2
me__yabo
me_yabo :
Elon musk mah dolone?
2026-08-30 14:31:14
0
shuaibuliliyoalh
SHU,AIBU ALHSSAN :
Hakane Wllh
2026-08-29 22:36:08
1
umar.usman117
Umar-Usman-pakee :
hadisi koh aya
2026-08-30 18:48:29
2
khaleeltronics
KT ENGINEERING LIMITED :
Daman ni dolo ne ni😂😂
2026-08-30 09:43:33
0
To see more videos from user @badumake, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About