Dazu nagama yima Allah kuka akan wata bukata cikin ikon Allah ko minute 10 baayi nasamu abun Allah yabani 🥺Alhamdulillah Alhamdulillah wllhi ina son Allah 🥰
2026-08-29 21:44:19
19
Hajiya_Zainab 🌹 :
Ya Nike jin kamar Dani kake ne😭😭😭
2026-08-29 21:56:50
8
Abu Zulaihad :
másha Allah
2026-08-29 22:17:06
0
💫⚡Aminoullah 〽️〽️🦅 :
ameeeeeeeeen ya Allah
2026-08-29 21:17:15
0
binta abdullahi :
wlh dazu se da nayi kuka ina gayama mahaifiyata wai yaushe zanyi farin ciki
2026-08-29 21:38:02
4
Haydee777 :
me yasa naji Babu dadi 😭😭😭
2026-08-29 22:31:17
1
SUNNAH VOICE. AMV :
every painful 😣
2026-08-29 20:47:57
2
Y-Umar :
Muna godiya da ƙarafafa mana guiwa da kayi🥰🥰
2026-08-29 20:44:53
6
Barrister👨⚖️⚖️ :
Wlh mukula da sallah Akan lokaci 🙏🥰
2026-08-29 21:38:14
6
ismail bread 🍞🍞 :
nice spaek
2026-08-29 20:50:15
2
خشية أمام :
Allah ya tausaya mana yarabi yarahamanu
2026-08-29 20:52:35
5
zainab ado ummu Anut :
Allah ubangiji Kasa mudace duniya da lahira 🤲alhammallh ya allah mungode
2026-08-29 21:52:48
2
Miss sheriff :
In ma bai wuce ba mu zamu wuce
2026-08-29 21:50:22
1
shalen :
Abu Safiya 😭😭😭😭😭😭😭😭😭
2026-08-29 20:48:07
3
I.B.R.A.H.I.M😊😊 :
Thank you so much
2026-08-29 20:48:42
1
BintuAbeeha :
Alhamdulillahi ya Rabbi
2026-08-29 20:46:58
3
Alhaji_muserh_ :
Thank you
2026-08-29 20:45:31
1
Kamalmaigoro :
Allah yasaka da alkhairi
2026-08-29 20:46:19
2
murtala Mahmud jkk :
Allah yasaka wa malam da mafificin yaqara lafiya da nisan kwana mai albarka
2026-08-29 21:00:45
7
fateema Bashir :
ka fadi suna na kawai,don dani kake😭🥺
2026-08-29 21:20:42
2
Ayshert_Bint_Othman🧕 :
ALLAH ubangijii Ka shiga dukkan lamarinmu Allah Ka tausayamana badan halinmu ba ya rabbi kabamu ikon cinye jarabawar
2026-08-29 21:47:25
1
Jidda@33 :
rabbi laatadarrnee fardan WA anta khairil warisin😭😭😭
2026-08-29 22:15:56
1
HASRUZI12 :
alhamdullahi 🥰🥰
2026-08-29 20:46:28
1
HafsyBeauty&Wellness :
In Sha Allah. Amin ya Allah. JazakaLLAH bikhair
2026-08-29 20:47:21
3
✨️Halima✨️ :
hmm Allah yasa mudace dai kawai 😩
2026-08-29 20:53:15
2
To see more videos from user @abusafiyya5, please go to the Tikwm
homepage.