@__..__mate__..__: 😳😳🤣🤣

Ꮇαte
Ꮇαte
Open In TikTok:
Region: NG
Saturday 29 August 2026 21:04:54 GMT
89445
2935
47
212

Music

Download

Comments

harounayusifhassan0
Mrs E🃏🦅 :
Crazily active
2026-09-02 18:07:39
0
isah_bazallah
isah bazallahi abdulkadir :
ana Laura auren yayana ya kirani gefe yace kaje ka bude mana shago malam 😂😂
2026-08-31 13:46:03
14
hureraabdulrahaman
Queenmainasara🥰💓❤️‍🔥 :
ranar da Akka yimin kishiya wlh Ina kasuwa 😂😂😂 achan na wuni
2026-09-02 10:54:00
3
najkhan030
Najkhan henna :
Wallahi Ranar Kamu na ma ni saida akaita kirana Akan nadawo natafi home service
2026-09-01 22:19:24
2
abdullahiusmern001
pending billionire💰 :
Gantalin a TikTok bemin rana ba yau nan nazo🤣
2026-08-29 22:14:03
7
aeshanka4
Ankarh couture 🧵 :
Wllh Koh ni rnr auren yayana nayi status kayan kitchen akataman surutu segaya nayi ciniki sosai😂😅
2026-08-31 10:46:07
0
hajiya.buzuwa
HAJIYA BUZUWA :
ni kaina ina gun aikina aka daura mun aure🤣🤣🤣
2026-08-31 14:08:07
0
i.m.k_textile_nig
I.M.K~TEXTILE.NG🇳🇬 :
Wlh Komi Ina wajen dinner Ina karban order 😂😂😂😂 Duk yawancin hotuna kallon waya nake 😂😂😂😂
2026-09-01 10:30:03
0
baba_alhaji02
baba_alhaji02 :
Ba zama😹
2026-08-31 18:29:58
0
saiduabubakar750
MBELA JR :
Alhamdulillah Tunda dukanmu ya,n Nigerian 😂jama,a
2026-08-30 09:14:10
0
beenadam70
ABDULLAHI ADAMU :
yan comment bazaku kashe ni ba nayi nan🏃🏃🏃
2026-08-31 20:53:47
0
zinatumusa671
Zinatu Musa🥰 :
Kai jama'a 🤣😂
2026-09-01 12:45:01
0
idrismuhammad597
Idris Muhammad597♎️ :
2026-08-30 14:11:15
0
farar_tattabara
💫B@ngis M@liya💞 :
Yan kano ne ko😂
2026-08-30 18:32:55
0
umarabdullahi3625
mainagge :
kano ko?😂
2026-08-30 19:12:26
0
abdulkingdom1
Yayan Murjanatu🥀📑 :
yau kimanin shekara ta uku Da fara Aiki Amman Wlh har yau bantaba missing single day ba 😅😂😆
2026-08-31 17:21:34
3
uzairudalhatu42
Uzairu Dalhatu :
Ai Ni ranar dairin aurena ma SE naje xance idan Kuma aka daura aure kafin a kaini wajan amarya SE na sake zuwa xance yo hauka ake 😂🤣
2026-08-30 11:45:30
1
asseeddeeq37
Asseeddeeq :
na ranste da Allah Wllh ana daura aurena nadawo nashiga kewayen shanuna kuma bamma samu daurin aure nanba muna hanyar xuwa aka kirani akace andaura sai daku yan amana a mutu a hanyar neman halal
2026-09-01 16:13:58
0
mamehh959
Shartourh’s craft and more :
Mai yafi ransu toh
2026-08-30 19:44:44
0
dj_ab_news
Musa_misra :
Kutt 😂😂😂
2026-08-30 16:23:16
0
mahmudsmg
mahmud smg :
jiya aka daura auren abokina Amma dukwanda yazo siyan kaya sai anbudde anbashi kuma shagon akofar gidansa yake
2026-08-31 23:21:13
0
babynbaby363
MRS Abdull♥️🥰 :
Yo ko ni narar daurin aurena Ina gdn larabawa shima mijin ysna wajan aikin sa 🤣
2026-09-02 17:43:58
0
wawo004
Abdulsamad adamu :
toh aii kasuwancine aii
2026-08-31 18:52:18
0
abdulrahman.shehu099
Abdul :
walalhi koni ranan aurena Saida nafita kasuwa yo hauka Ake
2026-08-30 05:28:58
0
To see more videos from user @__..__mate__..__, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About