Allah karabamu da duk wani makiyin
ANNABI S❤️A❤️W❤️
2026-08-29 21:25:33
2
bin muhammad :
kashi yafi maulidi
2026-08-29 22:49:25
0
abba :
An fahimtsi zantsen😂😂😂
2026-08-29 22:52:49
0
Umar Auwal :
Aha kuma ake biyan kudin jirgi aje a bishi sallah
2026-08-29 22:15:45
1
Asbayo kamal :
Toh kaida kace ayi Kai waye??
2026-08-30 00:31:52
0
le Même Abdoul :
Amma fah bayajin Hausa
2026-08-29 22:42:19
0
Sani :
kai zubairu bakaji why 😂😂😂
2026-08-29 22:12:25
0
سليمان عثمان1414 :
Alhaji gara
2026-08-29 22:16:01
0
Sulaiman Muhammad Ahmad :
Shi dan garin annabin ne mai jan Sallah a masallavin Manzo SAW
2026-08-29 23:36:17
0
JAMI’AR TURARE :
Yimana dalla dallan
2026-08-29 22:33:53
0
عبدالكريم جبريل :
wai waye mlm yusuf
2026-08-29 22:16:12
0
takalmin shehu inyass :
sawsawsawsawsawsaw sawsawsawsawsawsaw
2026-08-29 22:00:17
0
Musa A Musa :
sha sha sha🤣🤣🤣🤣🤣
2026-08-29 22:13:02
0
hajiya sunnah sak AMV :
Ba hausa 😂😂😂
2026-08-29 21:53:03
1
abdoulayeharouna833gmail :
halan babu kasuwa turare
2026-08-29 21:45:42
1
dawaki :
Kullum da yama malam in har babanmu🚶♂️➡️zai dawo 🚙sai ya siyo dan abun dadi🍱 babanmu ya kawo muko muna tsalle muna lale da marhaba lale dakai baba 👏mu dinga kakkama rigar baba🧑🧒🧒 munatajin dadi harma.... mushigo muzauna 🧘♂️cikin rumfar innarmu mai fadi 🏩 hy ♥️yana ta rarraba abinda yakawo duk mu diddibaa.. duk mu diddi ba🍝wayyo ni wayyo ni 🙆 wayyo ni wayyo ni😱🙆♀️mutuwa bata kyale kowa ba😭😭indai munaraye zamu mutu 🛌🛌⚰️⚰️⚰️⚰️🪦🪦🪦⁉️❓️❓️
2026-08-29 21:41:55
1
Abdulbunu :
shi wanan waye meyake siyarwa
2026-08-29 22:52:15
0
Rashid Tauhidi 💪 :
malam kayi larabci mana shifah bayajin hausa fah 😂😂
2026-08-29 23:06:00
0
Abdurrahman Abba :
Duk abinda bai zama addini a wancen ranar ba ya ba zai zama addini ba komai zaku ce
2026-08-29 22:56:21
0
God is ok 🙏 :
bayaji hausa kayi da Arabic 😂 ko kaje AI tayima😁
2026-08-29 22:42:28
0
BABBANYARO 52 :
bayajin hausa
2026-08-29 22:40:08
0
@MAS & ENG. WIT-SMART :
Kai da larabci ma koh?
2026-08-29 22:17:05
0
To see more videos from user @shaaweuei5p, please go to the Tikwm
homepage.