@hantsitv1: Kashi na farko Koda Kwankwaso ya zama Mataimakin Shugaban Kasa zaiga bala'in da be taba zata ba irin na Siyasa Matukar be sauya wannan dabi"ar tasa ba -Alh Muhammad Rabi'u Sabo Bakin Zuwo Shugaban Jam'iyyar NDC a Shiyyar Arewa Maso Yamma #arewatiktok #bbchausa #trendingnow #viralvideo #Kwankwasiyya
Hantsi TV
Region: NG
Saturday 29 August 2026 21:27:47 GMT
Music
Download
Comments
Najib Mustapha :
duk wanda yayarda baba yayi sagi yayimin like.
2026-08-29 23:54:58
15
Brown Junior🥳 :
Wai shi wannan wanene shi…?
2026-08-30 04:54:10
1
SHAREEF :
matsalarma mubamusan kaiwayeba
2026-08-31 13:12:43
0
Ambassador+Dubai🇦🇪 :
Allah yasa mudace
2026-08-29 23:36:35
1
sir_sarakie :
Dan bilki commender once said 😂
2026-08-31 10:18:57
0
Rabiu Abdulasalm :
wlh wanda ya fika ya fika
2026-08-30 21:44:28
1
Ayusherhussainisulaiman :
wlh hasada ce
2026-08-31 07:24:30
0
Sahabi Muhammad Sahabi Muhamma :
ko
2026-08-30 10:43:32
0
Sameer shehu Doguwa :
Up Kwankwaso
2026-08-29 23:31:15
3
mudassir Rabiu :
hhh.yakamata.yayansa.subashe.magani
2026-08-29 23:26:27
4
Ahmad831 :
ƴan comment ina da tanbaya waye wannan????????
2026-08-30 20:15:26
0
Umar rojo 26 :
Wlh hassada ce😂
2026-08-30 22:51:52
0
EL-KANEMI COMMUNICATION KANO :
hasada ce wllh
2026-08-30 10:05:26
0
B S :
baba kajagirmanka
2026-08-30 07:31:11
0
b✨s🌙h 120 :
gaskiya kwankwaso kandakine wlh se antaru mujezuwa zaki Dan musa💪💪💪💪💪
2026-08-30 11:44:52
1
Sir_Sadauki 🇳🇬 :
Up kwankwansiyya
2026-08-29 23:39:47
0
bazou muhamed :
yau ce ranar gori ta duniya
2026-08-30 14:31:31
0
isah yahaya garba bichi :
up kwankwaso
2026-08-30 06:25:47
1
user2249561591013 :
yauce ranar gori ta duniya
2026-09-03 00:09:21
0
Djsomo :
wai waye wanan din
2026-08-29 23:59:20
0
taheer_champion🏋🏼💪🎖️ :
Kafin Allah madugu
2026-08-30 09:44:12
1
Dr Auwal Nakowa ( Abbandai 27) :
akace bawanda yakawoshi kuma
2026-08-29 22:58:41
1
NURADDEEN TEXTILE :
wan Nan mutumin mikiyin kwankwaso ne wlhy
2026-08-29 23:57:10
0
To see more videos from user @hantsitv1, please go to the Tikwm
homepage.
© 2021-2026 TikWM. All rights reserved.