@hantsitv1: Kashi na Biyu Koda Kwankwaso ya zama Mataimakin Shugaban Kasa zaiga bala'in da be taba zata ba irin na Siyasa Matukar be sauya wannan dabi"ar tasa ba -Alh Muhammad Rabi'u Sabo Bakin Zuwo Shugaban Jam'iyyar NDC a Shiyyar Arewa Maso Yamma #Kwankwasiyya #viralvideo #trendingnow #bbchausa #DCL
Hantsi TV
Region: NG
Saturday 29 August 2026 21:51:06 GMT
Music
Download
Comments
Abdul✊️Saraki :
kwankwaso insha Allah karshen sa yazo asiyasa
2026-08-30 08:11:12
26
Mubarak Abdullahi Danasabe :
Kwankwaso fah, karshen sa yazo a siyasa in Sha Allah
2026-08-30 07:12:21
40
ado soso :
Ai kwankwaso bai da amana
2026-08-30 09:11:02
17
fatima zara :
kwankwason dai shi mukasani kuma shi zamuyi
2026-08-30 10:15:06
13
UsmNetPress :
yanzu yanuna dai gidan Atiku zamuje kenan
2026-08-30 00:48:58
22
Magashi :
Duk wanda ya hada hanya da kwankwaso sai yayi dana sani. sbd tsabar son zuciya.
2026-08-31 17:30:30
3
sulaimanumar :
Kwankwaso fa da Matsala
2026-08-30 11:44:02
4
Aliyu Danlami Nuhu :
kwarkwasa fidda mai gida a gidanshi
2026-08-30 09:06:31
6
daura6 :
Yau Ina warkal
2026-08-30 14:17:05
2
Bhr_a_jbrn :
Allah sarki Gawuna, Ashe abinda Ganduje ya hango kenan yake masa dariyar keta.
2026-08-30 15:20:18
5
Maleek :
Badan Allah kai sulhunba dama
2026-08-30 18:14:13
2
okashaaliyu2 :
mufa kome za,afada afada wllh kwankwasiyya tuba babu
2026-08-29 23:35:01
9
P.A 🦁MM GENERAL ENTERPRISES :
Mudai kwankwason mukeyi
2026-08-30 10:39:27
2
ja'afar Manu :
Atiku kawai
2026-08-30 07:27:02
3
Abba Khabir :
Kwankwasiyya tuba babu! 🥰
2026-08-30 12:26:16
3
Shazee collection & more :
Kafiye magana Wlh
2026-08-30 12:55:02
1
HABIBTY🍿👰👨👨👧 :
bashida hali
2026-08-30 21:41:48
2
success :
bamu ba kwankwaso har abada
2026-08-30 19:26:29
1
B G UMAR :
Allah ya kara lfy kwankwasiyya Azabar kyashi
2026-08-30 17:06:04
2
isahabdullahi3871 :
indai gaskiyane wannan kwakwaso badan arzikibane
2026-08-30 19:06:55
1
Ibee :
wadanda ya bawa takara yanzu ya'yansa ne duka?
2026-08-30 22:17:50
2
ABDUL A_B_G 001 :
Yayi gaskiya hakane
2026-08-30 00:34:07
2
Abban-Fati :
F 1
2026-08-30 05:22:51
1
ABBAN HAJIYA :
Sagi ne muda kwankwasiyya mutu ka raba 💪💪
2026-08-30 06:55:34
1
mahammad-sanusi (good boy) :
wannan din wanene pls
2026-08-30 04:55:12
0
To see more videos from user @hantsitv1, please go to the Tikwm
homepage.
© 2021-2026 TikWM. All rights reserved.