@idi.on.tap: #creatorsearchinsights WATA QUNGIYA ZATA KARRAMA YARON DA AKA DUKA SABODA HALARTAR MAULUDI A KADUNA Ƙungiyar Fityanul Islam of Nigeria, reshen Abuja, ta bayyana shirinta na karrama wani yaro ɗan Kaduna wanda aka ce maigidansa ya yi masa duka saboda ya je halartar taron Mauludin Annabi Muhammad (S.A.W). Za a gudanar da karramawar ne a yayin wani babban taron Mauludi da ƙungiyar za ta shirya ranar 10 ga Oktoba, 2026, a babban ɗakin taro na Masallacin Ƙasa da ke Abuja. Shugaban ƙungiyar ta Fityanul Islam, reshen Abuja, Imam Murabbi Mustapha Kadai, shi ne ya sanar da wannan mataki ta shafinsa na sada zumunta. Ana sa ran taron zai haɗa da gagarumar murnar Mauludi tare da wannan karramawa ta musamman ga yaron.
🤝🤝🤝🤝
Region: NG
Saturday 29 August 2026 22:46:40 GMT
Music
Download
Comments
Zaharadeen45 :
duk maiyin maulidi yayimin like 👍
2026-08-30 08:20:27
164
maman waleed :
Allah yakarawa annabi daraja
2026-09-01 11:27:42
37
Nofay Mahamadou :
Y'a Allah y'a biyakou
2026-08-30 12:54:42
21
Maryam Usman jos :
Allahu akbar
2026-08-30 08:06:37
33
Nafiu Nafson :
ameen ya rabbi 🙏🙏🙏
2026-09-01 06:07:55
14
prince :
11111111111111111111111111¹111111111111111111111111111111111111111111111111🙏❤️
2026-09-05 16:11:38
5
Yusuf Salihu :
annabi sarkin dadi (s. a. w)
2026-08-30 19:51:38
38
muhammadjamilader :
111¹111111111
2026-09-06 16:41:40
8
HASSAN :
111111111111111111111111111111111111111111111111111111111111111111111111111111111111111111111111111111111😆😆😂😅☺️☺️
2026-08-30 06:29:18
14
aliyu suleman :
(S,a,w)
2026-08-30 18:29:59
18
Zahra dsk :
sallallahu alaihi wasallam
2026-08-31 14:28:00
8
hassan hassan :
Mashallah
2026-08-30 14:21:14
15
userlaffasu :
Allah yakarawa Annabi Muhammad S A W daraja ameen
2026-08-30 06:49:54
13
Bashir Yusuf :
Allah ya Sanya alhiri
2026-08-31 20:45:17
7
نجم الدين :
صلى الله عليه وسلم
2026-09-13 15:17:34
5
Zainab Umar Dauar AllowDuet Al :
Masha Allah
2026-09-01 17:14:35
5
Maimuna Ayuba :
Masha Allah Allah ya karawa annabi daraja
2026-08-31 17:06:40
6
Abdoul ♥️ Majid :
Machallah
2026-08-30 08:29:19
6
Rabiu :
Allah Allah Allah Allah Allah 🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲
2026-08-31 15:58:50
11
Almu001 :
ya Allah kaqama annabi daraja
2026-08-30 23:00:14
5
MADNAGERI9427 :
inamichi murna allassamana SOYAYiYAR ANNABI S .A. W
2026-08-30 12:23:39
7
muhammad muhamadu :
s a w muhamadu salalahualey hiwasalama amen
2026-09-16 21:07:22
3
hadeeza :
S A W
2026-09-13 19:47:46
2
user2152939659504 :
alhamdulila
2026-09-15 20:44:48
2
realhajaraabdulla :
Alhamdulilah
2026-09-15 13:28:22
3
To see more videos from user @idi.on.tap, please go to the Tikwm
homepage.