@hausa_lyrics001: 🌹🌹🌹🌹🌹Kyakkyawan saƙo zuwa ga kyakkyawar sarauniyar duniya ta. Fatan ya same ki cikin kyakkyawan yanayi a duhun daren ni'ima domin hutawa. 🌹🌹🌹🌹🌹🌹 Barka da dare masoyiyata mai farar zuciya da fararen idanu. 🌹🌹🌹🌹🌹🌹 Banso ace duhun dare ya raba tsakanin mu ba, naso ace ki fitar dani cikin kaɗaici, Ni kuma na zamo miki shamaki tsakanin ki da jin tsoro. 🌹🌹🌹🌹🌹🌹 Fatana ki kasance cikin aminci ki kwana cikin salama ki wayi gari lafiya. 🌹🌹🌹🌹🌹🌹 Asuba ta gari ƴar jaririyata🤣 kiyi Murmushi, ina matuƙar son ki da dukkan Alkhairi😊 🌹Da soyayya🤝🌹

Lyrics…!🥺❤️🌸
Lyrics…!🥺❤️🌸
Open In TikTok:
Region: NG
Saturday 29 August 2026 23:00:47 GMT
26110
4971
23
65

Music

Download

Comments

yusuf.abba.liman5
Yusuf Abba Liman :
masha alla 🥰
2026-08-30 00:46:14
1
bathalomewishaku2
Bathalomew Gorro :
Yes Adamawa
2026-08-30 09:39:07
0
freshout05
Freshout :
BAUCHI STATE
2026-08-29 23:11:08
1
sir_muhd2
sir_muhd :
🌹🌹🌹🌹🌹Kyakkyawan saƙo zuwa ga kyakkyawar sarauniyar duniya ta. Fatan ya same ki cikin kyakkyawan yanayi a duhun daren ni'ima domin hutawa. 🌹🌹🌹🌹🌹🌹 Barka da dare masoyiyata mai farar zuciya da fararen idanu
2026-08-30 09:56:50
0
smartabdullahi4
@.SMART--ABDULLAHI😎 :
jumson nayima mana awhatsappp
2026-08-30 00:02:57
0
officiel.gnera.2
Officiel zone king 👑👑👑👑 :
🥰🥰🥰
2026-08-30 06:30:07
1
dauda.mk21
🇳🇬dauda mk🇨🇲 :
🥰🥰🥰
2026-08-30 00:22:02
1
oumarousani4
Ezzo OO1 🖤💀💀☠️ :
🥰🥰🥰
2026-08-30 05:49:10
1
abacarabou4
abacarabou4 :
😳😳😳
2026-08-30 13:45:38
0
mamadou.yacouba
Mamadou Yacouba :
🥰🥰🥰
2026-08-30 11:57:10
0
ajebo.naz.b
🥬🥕Ajebo Naz b👩‍❤️‍💋‍👨 :
🥰🥰🥰
2026-08-30 13:56:18
0
mamadou.yacouba
Mamadou Yacouba :
😳😳😳
2026-08-30 11:57:38
0
yusufshire04
yusufshire04 :
🥰🥰🥰
2026-08-30 12:48:57
0
princeavdoul36
Prince Avdoul :
❤️❤️❤️
2026-08-30 15:18:26
0
umarsaadu03
☠️🖇️ SIR OGAH UMAR 🖇️☠️ :
👍👍👍
2026-08-30 09:40:05
0
comredzai
comredzai :
🥰🥰🥰
2026-08-30 09:18:04
0
official_p_a1
official P A :
👌👌👌
2026-08-30 07:38:42
0
auwal_idris_
🌹🥇Autan maza🌸💕 :
👍👍👍
2026-08-30 13:22:11
0
mboy0018
M BOY 🌹AMANAN💜YAN 🫵GWAMANSY :
🌹🌹🌹
2026-08-30 07:53:48
0
amadou.4743
Amadou 47433 :
🥰🥰🥰
2026-08-30 07:30:29
0
kandilkashim3
Kandil kashim :
🥰🥰🥰
2026-08-30 08:00:11
0
itzhabeeb20
𝑩𝑰𝑰𝑮 𝑯𝑨𝑩𝑰𝑩 001🐂🇪🇸 :
🥰🥰🥰
2026-08-30 13:39:00
0
_big_kay001
⚡️ :_ᴮᴵᴳ_𝕜𝕒𝕪_⓪⓪① : : 💫 :
🌹🌹🌹🌹🌹Kyakkyawan saƙo zuwa ga kyakkyawar sarauniyar duniya ta. Fatan ya same ki cikin kyakkyawan yanayi a duhun daren ni'ima domin hutawa. 🌹🌹🌹🌹🌹🌹 Barka da dare masoyiyata mai farar zuciya da fararen idanu. 🌹🌹🌹🌹🌹🌹 Banso ace duhun dare ya raba tsakanin mu ba, naso ace ki fitar dani cikin kaɗaici, Ni kuma na zamo miki shamaki tsakanin ki da jin tsoro. 🌹🌹🌹🌹🌹🌹 Fatana ki kasance cikin aminci ki kwana cikin salama ki wayi gari lafiya. 🌹🌹🌹🌹🌹🌹 Asuba ta gari ƴar jaririyata🤣 kiyi Murmushi, ina matuƙar son ki da dukkan Alkhairi😊 🌹Da soyayya🤝🌹
2026-08-30 00:00:57
0
To see more videos from user @hausa_lyrics001, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About