@zaurenjita: "Pure Water nake siyarwa a kasuwar Kwari Farkon zuwana" - Alh. Umar UMDU TEX #fyp #podcast #zaurenjita #taskataglobalservices #alijita @Usman Rabiu

Zauren Jita
Zauren Jita
Open In TikTok:
Region: NG
Saturday 29 August 2026 23:19:09 GMT
142721
20969
269
587

Music

Download

Comments

esheeq_jnr
esheeq_jnr :
harkar nan akwai bypass 😂
2026-08-30 00:00:58
40
abbahclothing2
ABBAH CLOTHING 🪡🧵 :
And if u remember ayy Allah shike azurta bawansa
2026-08-30 06:34:12
0
barrister734
Barrister👨‍⚖️⚖️ :
Allah yamana tsari da talauci 🥹💔🙌
2026-08-30 01:07:57
60
mamanjafar01
M.A clothing :
Kuma wlh mutunin kirki ne wlh
2026-08-29 23:55:06
30
waleedah667
Waleedah 💔🥰back up :
Dan Allah kanawa kubani aiki🥺nadawo kano da zama 🥺naga kudi dawuri yake zuwa acan
2026-08-30 00:30:27
23
the_lace_emporium
THE LACE EMPORIUM :
Hmmmmmmmmmmmmm anya ba shortcut???
2026-08-30 07:15:10
0
lelenmama25
Lelenmama international 🌸 :
Yanzu dai kanada tsayayya kokuma natsayamaka 🥰🤣🤣
2026-08-30 05:09:35
8
maryamkt2820
maryamkt2820 :
Kastina gida wlllh
2026-08-30 05:24:45
8
__sirlym__
__سليم__ :
Arziki Da Talaucii Na Allah ba ruwanshi dakae waye da kuma daga ina kafito Hustling Da yakini Akan Ubangiji. wllhi sae ka zama ko miye ka rokii Allah kawaii🥰
2026-08-30 05:31:17
7
sudais3646
sudais Aminu yusuf :
Wai kai ali jita kowa ma kawowa kk 😂😂
2026-08-30 00:07:21
11
el.sadeeq27
OGA, SADEEQ KICHIEN VENTUR💯 :
Allah Allah ne
2026-08-30 05:19:26
1
alkanawe3
alkanawe3 :
Nima ina daya daga cikin Wanda yake siyarwa da ruwa a shagona kullum, Allah kenan me daukaka mutane
2026-08-30 06:58:08
3
abbatiyindiski
ABBATI YINDISKI :
Allah ya mana tsari da talauci🤲
2026-08-30 05:41:35
4
mahammad.usaini
🇳🇬 🇨🇦 🇳🇪 Mahamad :
I'M crazy 🤪 😜
2026-08-30 04:55:32
0
khamldeen
Elkhamal :
kai alijita bai da kyau
2026-08-30 06:48:47
1
arfanuniquecollection
arfanuniquecollection :
Nima a kirani please 😂😂😂
2026-08-30 01:00:47
1
eyshatcollection
Eyshat Collection :
Ubangiji ka lamunce kumfayakum a kan mu 🤲
2026-08-30 05:29:18
2
abu_hamma
abu_hamma :
Dan Allah menene shi “kyauro” din ne
2026-08-30 01:04:52
0
jidda_auta2
jidda_auta2 :
Mai gida 🥰
2026-08-30 00:51:35
3
dan_kwarai001
Peace Boy :
Shine mai Umdu Textile Kasuwar kwari
2026-08-30 02:28:10
3
ibrahimsunusi03
Ibrahim sunusi :
ubangiji Allah yakarawa kano Albarka
2026-08-30 00:26:45
3
zakiyya.salisu280
zakiyya salisu280 :
Dan Allah me akeyi aje viral
2026-08-30 05:36:00
1
rukayyaabdulrahma8
matar mijin ta in Sha ALLAH :
ya rabbi ka dafamin cikin nemana da nakeyi Ameeeen ya hayyu ya qayyum
2026-08-30 05:33:03
1
muhammad_maga7
MUHAMMAD MAGA {MYM} :
Malam kafadawa mutane gaskiya fa gaskiya wannan tsafga akwai bypass😂😂😂
2026-08-30 07:06:18
1
To see more videos from user @zaurenjita, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About