@useeyboss1: 🌺💍 Ke fa kin san kina da kyau kuwa? 😍❤️ Wallahi duk lokacin da na kalle ki, sai na ji kamar Allah Ya yi miki wata irin kyakkyawar halitta ta musamman. 🥹🌹 Kyawunki ba wai na fuska kawai ba ne, har da murmushinki, kallonki da irin nutsuwarki. 😩❤️ Dukansu suna da wani irin tasiri a zuciyata. Wani lokacin nakan rasa kalmar da zan yi amfani da ita wajen bayyana kyawunki, saboda “kyakkyawa” kaɗai kamar bai isa ya bayyana ki ba. 🥹💕 Gaskiya Fatima, kina da kyau sosai… kuma ina jin daɗin kasancewa da wacce idan na kalle ta sai zuciyata ta yi murmushi. ❤️🌹 #U#UseeyBossH#HausaLoveQuotesK#KalamanSoyayyaH#HausaTikTokFYP