@kingkallah09:

KALLAH ME HAKAR GOLD 🥇🥇🥇
KALLAH ME HAKAR GOLD 🥇🥇🥇
Open In TikTok:
Region: NG
Sunday 30 August 2026 09:17:55 GMT
28051
1726
33
49

Music

Download

Comments

hinabintu
Bintuhina shehu :
Allah Sarki Allah ya kare ku ya tsare neman halak Akwai wuya
2026-09-01 09:38:13
4
mmzahra11
Hafsat 244 :
innalillah ina gida tsikar jikina na tashe Allah yasawa nema albarka
2026-09-01 09:23:33
3
ogazamma3
OGAZAMMAH :
wai dan Allah wannan da gaske ne
2026-08-30 11:52:44
6
shamsuhamisu68
shamsuhamisu266 :
allah yabada saar nema
2026-08-31 21:02:00
1
labaranahmadd
lamaracity :
Allah sarki yan maza Allah yayi jagora
2026-08-31 20:26:28
3
nafiuumarliti01
Nafman✌️ :
Allah sarki ☹️Allah ya yassarema duniya da lahira
2026-08-30 17:42:28
5
uzairu.yunusa8
Uzairu Yunusa :
Allah Sarki Allah ya kare ku
2026-09-01 10:38:22
0
sadiya.bashir96
Sadiya Bashir💕 :
Astagfirullah ya Allah 😭
2026-09-01 12:15:50
0
mustaphamuhamma8032
Elmusty✅ :
Allah sarki Mu maza 😭
2026-09-01 11:36:07
0
momynmihna
Aunty fatima :
Allah ya tsareku
2026-08-31 20:23:12
1
missdoublechief
the doublechief :
Allah sarki Allah ya tsare ya sama nema albarka 🥺🥺
2026-09-01 12:47:02
0
alhajiali881
A A A :
Allah ya baku nasara ameen
2026-08-30 11:24:01
1
binaliyukware1
A A man kware :
Allah yasa mu dace
2026-09-01 10:50:42
0
gidankamsheebyhku
GIDANKAMSHEE( by hku) :
kowa da hnyr abincinsa Allah kasawa nema albarka
2026-08-31 18:50:43
0
mainhoonatv
Mainhoona TV :
kayyasa
2026-08-31 20:16:04
0
usaibatu50
🌸 Usaibat 🌸 :
ayyah 💔
2026-08-30 19:30:52
0
oum.sadeek1
umminat1 :
Allah sarki neman halak akwai wuya
2026-08-30 11:14:20
2
ummunaf02
SalmahNaf :
yanzufa wani saiyasawo gida matar tana fushi kotarinqa harararsa koyabata taraina. kai mata muji tsoro Allah
2026-09-01 10:33:31
1
b.ameenuhja
B.Ameenuhja :
amma wannan ƙasar zinare ne a cikin ta
2026-08-31 15:22:21
0
haliraidris635
Halira Idris :
allah ya taimakeku
2026-08-30 12:04:45
0
babykhausar5
Sumayya Ahmad Adam (kaka) :
nidai inakwance nakalli raminnan ammajinayi jiri yakamani kamarninake aykin Allah uban giji yasa sakawa iyayanmu da alkairi.
2026-08-31 23:13:15
0
shawela6
Hadeeza :
Allah sarki maza madafarmu
2026-09-01 09:05:24
0
mar.atussaliha79
HENNA BY MARYAMA ZAMFARA :
allah sarki nema shine naku amma arziqi na allah ne ubangiji ya tsare munaku ya baku kariya a duk inda kuke allah ya hadaku da sa a cikin nemanku
2026-09-01 13:07:13
0
hafsat1396
hafsat :
😭😭😭
2026-08-31 17:59:41
0
kb.shavilla
kb shavilla :
😳😳😳
2026-08-30 11:22:20
0
To see more videos from user @kingkallah09, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About