don Allah wadda akeyi da inner ciki ya Ake yankata har asamu Dan kwali ?
2026-08-30 10:31:11
0
Hanny stitches 🧵🪡✂️ :
Number babu a WhatsApp
2026-08-30 16:11:13
0
yousuf al hayaad :
ni banasan koya Amman Inaso na kware yaza ayi kenan
2026-08-30 22:13:00
0
bilyaminu Muhammed :
Allah master yakara basira
2026-08-30 17:16:44
0
MH unique fashion and design :
Allah yakara basira
2026-08-31 07:54:18
0
Mila chöcö :
yane ake yanka waka
2026-08-31 23:08:52
1
ABDUOL Yakasai :
master ina dankwali kenan toh??
2026-09-01 06:54:02
0
Di'ja cool :
Asallamu alaika
Ina son Koya
2026-08-31 12:27:57
0
MY ALTER EAGLE :
Masha Allah, Allah ya qara basira 🙏
2026-08-30 09:45:57
1
MoDammy🌹 :
Do you speak English in the online class?
2026-08-30 16:39:21
0
my my :
slm innason shiga class din
2026-10-07 07:43:23
0
Kauthar Khamis :
I want to join
2026-10-13 22:33:55
0
yuserseef :
to ya labarin dankwalifa ni bahaka nake yanka nawaba ina yankatane direct misali idan tsawon rigana 60 ne nakan gwanda 70×2 inyankata sauran pisis din dashi neke cire karin kasa da tankwali
2026-10-16 09:44:03
0
user Lukson kd :
nise
2026-10-11 15:57:13
0
Qaribullah :
Allah yaqara basira OGA sir amma banga ancire dan kwaliba
2026-08-30 10:14:33
0
To see more videos from user @abdulclothings, please go to the Tikwm
homepage.