@uss21multimedia: Wasu daga cikin ƙarin alƙawuran da ɗan takarar shugaban ƙasa a jam'iyyar ADC, Atiku Abubakar, ya faɗa kenan a hirarsa da BBC Hausa. Ya ƙara da cewa kada a damu da shekarunsa, domin yanzu haka shugaban ƙasar da yake a kai shekarunsa 90 a duniya. Yace a shirye yake ya dawo da kyakkyawar alaƙa tsakanin kasashen dake ECOWAS, musamman irinsu Nijar, Burkina Faso da sauransu. Kuna ganin waɗannan matakai da Atiku Abubakar yayi alkawari, zasu iya kai Najeriya ga gaci?,#creatorsearchinsights #viral_video #endbadgovernmentinnigeria #nigeriatiktok

USS21 MULTIMEDIA AREWA
USS21 MULTIMEDIA AREWA
Open In TikTok:
Region: NG
Sunday 30 August 2026 09:27:03 GMT
21613
1110
18
83

Music

Download

Comments

balaaliyushaibu
Bala Aliyu Sha ,ibu :
ai kwankwaso ba dan halak bane a siyasa
2026-08-30 14:08:30
10
skhaleefa
SK<~>Gallery🛍️ :
Waishi wnn meyakeso
2026-09-01 10:21:07
0
namama8878
namama :
hhhhh munfada munkara fada kwankwaso badan amana bane kunki yarda wlh tunda ya yaki abubakar rimi bah wanda kwankwaso bazai yakaba
2026-08-31 11:07:13
2
mubarakgoma22
Mubarakgoma :
toh dukanka yayi ne
2026-08-30 16:24:16
2
judex_ordinarius
Judex_Ordinarius :
Naji yana ta cewa Konkoso, Konkoso. Toh wai waye Konkoson nan ne?
2026-08-31 14:29:20
2
rabiuahamad6
rabiuahamad6 :
ALLAH YA RABAMU DA BALA'I DA MASIFA. KWANKWASIYYA AMANA
2026-08-31 08:43:20
1
sardauna.mohammed
malam sardauna me Allah :
Masha Allah
2026-08-31 09:01:39
1
ashiruumargujungu
Ashiru Umar Gujungu :
dole saikamutu
2026-08-31 01:23:23
1
sanihalliru7
sanihalliru955 :
kwankwuson kenan ai dukwanda yayi tafiyafashi zaisanshi
2026-08-30 20:39:04
3
gabach03
gabaci :
ai baida halaci
2026-08-30 14:48:53
2
mlsauwalnakowa
Dr Auwal Nakowa ( Abbandai 27) :
daya kawai gaskiya baayi adalciba
2026-08-31 05:22:03
2
bormbebeji
bebeji house of materials :
Kwankwasiya wahalace wlh
2026-08-30 22:34:18
2
user448443226142
Kabiru Uba :
kaji wani garan wai da kwankwasiyya zaija
2026-08-31 22:03:23
0
shafants
ShafanTs :
Aa dan Allah kada ka hakura😂
2026-09-01 00:03:24
0
isyaku211
[email protected] :
Ka cika suruta fa
2026-09-01 09:13:04
0
user1626119242836
UMAR YERIMA :
🥰🥰🥰
2026-08-31 21:55:16
0
abdou.salamou.lam
Abdou salamou Laminou :
🥰🥰🥰
2026-09-01 21:31:16
0
user1782114034969
Moubarak :
🥰🥰🥰
2026-08-30 09:34:06
1
To see more videos from user @uss21multimedia, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About