Wlh taban tausayi, Allah ubangiji yamata arzikin da Babu talauci abayansa🤲
2026-08-31 10:10:18
80
maduwa33@ :
wllh inatausayin Mata aduniyarnan😭
2026-08-31 04:46:31
90
Idrees ibraheem :
Allah kashiga lamarinta don Isar annabi Muhammadu s a w
2026-08-31 08:44:33
52
muktar yahaya (mukty) :
Allah sarki ina tausayinta ina tausayin kaina saboda duk jirgi dayane ya kwasomu 😭😭😭
2026-08-31 01:20:19
30
Bawan Allah@10 :
Allah Sarki
Allah Ya Kara Rufa Mana Asiri 😢👋🙏
2026-08-31 11:57:33
8
yayan fatimah :
inna lillashi
2026-08-31 12:41:32
0
Hapseerth Sunusi Yusuf :
Allah sarki yar, uwa mace 😭😭Allah yabaki Miji nagari kihuta keda sauran mata Ya Allah 😭😭
2026-08-31 08:15:08
17
Ahmad fulani :
God bless arewa God
2026-08-31 00:27:09
1
Yarima :
Allah Sarki. Wallahi if I was there I could have helped her by every means available😭. I'll buy the entire CASSAVA not because I'm from Bauchi State JAHAR ROGO😂
2026-08-31 07:55:48
1
Sani Batira :
a ina take
2026-08-31 07:34:13
0
king of Hausa :
wallahi naji tausayin dudda bayan da na iya😭😭😭
2026-08-30 20:23:15
19
Abubakar Zubair Hidima :
Narantse da Tsabar bacin raine yasa kawai tazauna bawai tarasa inda zata fake bane kawai taji aranta garama ruwan ya daketa kozata samu sauki Allah sarki Allah yadatar damu gaba daya 😭🙏
2026-08-31 11:38:51
5
MUHAMMAD SOKOTO Muhammad Abuba :
Sorry live 🙏
2026-08-30 19:45:24
1
Sageer Sani :
Allah 🙏 kayimana arziki mutaimaki 'yan uwar🥺
2026-08-31 00:06:54
11
Murja Ali :
wallahi abintausayi har saidanayikuka wallahi Allah ka bawakowa arziki me albarka😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭
2026-08-31 05:59:39
5
naima :
wlh Nima hadani wannan rayuwan talle y Allah kamu maxa muyi aure albarkacin manzon Allah s a w
2026-08-30 22:46:28
6
Saieph 0thman :
Allah Sarki Allah yayi mata Arziqin da babu Talauci a ciki
2026-08-31 13:15:22
1
🇲 🇮 🇳 🇮 🇸 🇹 🇪 🇷 :
😭😭😭 Allah ka mana tsari da Talauci Subahanallah kai jama'a wlh talakawa mu bi Allah sau da qafa kar muyi shirka kar muyi Bidi'a sbd muje lahira muji dadi kar musha wuya a duniya musha a Lahira
2026-08-31 08:51:12
4
intalio :
Allah sarki
2026-08-30 20:00:59
4
➳ⓘⓣⓢ ⓑⓐⓝⓖⓘⓢ☂ :
Allah kashiga lamarinta don Isar annabi Muhammadu s a w
2026-08-31 10:47:44
2
Zubairu bugai :
allah sarki rayuwa allah ya kawokasuwa
2026-08-30 22:38:29
4
el.basheer00 :
Allah sarki in shaa Allah wataran se labari
2026-08-31 07:40:45
2
To see more videos from user @tulala.backup, please go to the Tikwm
homepage.