haihuwata 4 mijina ke rakani awo kuma inna tashi haihuwa a gabanshi nake haihuwa kuma Alhamdulillah wllh Yana mutuntani Yana tausayina ya Kula Dani Yana girmamani wllh Alhamdulillah
2026-09-05 08:22:02
5
ummu sauban :
hmmm aee wlh ko zanmutu bazashiba,ya kaini ina naqudama yadawo gida yabarni yana shan barcinsa😂😂😂😂
2026-09-05 08:24:51
3
yusrah turban&more :
Sai izza
2026-09-05 10:55:20
1
aishakankia :
a'a rakiyar nan fa idan za'a yita akwai matsalar😂😂😂😂
2026-09-04 18:42:49
4
Yar mami❤️💍❤️ :
Nidai banaso abarni😂😂
2026-09-05 09:20:02
2
Usyy :
aikuwa bazasu iya rakawa
2026-08-31 19:59:47
2
momyn sabihart :
ni ban ma taba zuwa awoo batare da mijina ba😁
2026-09-04 19:12:40
3
Nana Kh😊😊 :
Wana gaskiyane brother 🌹
2026-08-30 13:32:49
5
mrs unknown 💕💕💕 :
allah ya maka albarka bro
2026-08-30 15:01:57
5
Mariemamane :
pls dr miyasa nake Yawan ajiyar zuciya kumma inada ciki beyahuce wata Daya pls pls pls pls
2026-09-03 14:04:20
3
mommy allamin :
allah yasa mudace
2026-08-31 06:03:11
2
Nurse Dankama :
Gskyne wannan
2026-08-30 20:15:57
2
فاطمة 🤍🥰 :
Alhamdulillah alhamdulillah alhamdulillah ko yanada uziri indai ranar zanje antenatal care shike kaini idan nagama abunda nake yadawo dani gida 🥰🥰 alhamdulillah mukam
2026-09-04 13:09:09
1
Maryam Haroon :
wlhi ko
2026-09-03 22:02:35
1
Talesbyleemarh🖤 :
Wlh sau daya na taba zuwa anc ba tare da mijina ba kuma ranar baya gari ne🥰
2026-09-05 15:38:09
0
Khadeejatul kubra :
Alhamdulillah wlhi tare muke zuwa 🥰
2026-09-05 13:35:36
1
cadette :
waly kiyawa souke
2026-08-31 13:58:04
0
fariuza🥰 :
hmmmm
2026-09-05 14:04:05
0
Nazlah :
nifa daya kaini yake dawowa wlh inko zan haihu bama ya zuwa inda nake kuma ba bahaushe bane yarene namiji dai namijine adena zagin mana alada dan allah
2026-09-02 10:59:27
1
Ummusalma :
Indai mazan hausawa ne daidai ne kayi Bbu abinda ya damesu
2026-09-04 18:51:05
1
Maryamerh :
Allah dai ya kyauta @A_H-MAIKABI
2026-09-05 10:58:07
1
To see more videos from user @doctorfaruk1, please go to the Tikwm
homepage.