Indai da gske ne ka turo Turo account bro Sannan dan allah ga duk mai hali kuma musamman yan uwa teloli Ataimaka masa ko yayane Domin muma bamu san taya Allah zai jarrabemu bah. Allah ya kyuta na gaba
2026-08-31 11:34:30
18
BIG🦅 IB Air Assault 🪂☠️ :
sorry bro 😔
2026-08-31 10:07:42
0
Meera ❤️ :
Allah saka maku
2026-08-31 12:34:42
0
Tharlithu Dut Town😎 :
Allah ubangiji yamayar damafitar alkhairi
2026-08-31 08:17:01
19
baballo dahiru Rabiu738 :
sorry bros
2026-08-31 08:10:17
2
Abis Monogram& Clothing :
Allah ya mayar da alkhairi
2026-08-31 08:11:04
4
engr Zahraddin :
Allah ya mayarma da mafificin Alkhairi
2026-08-31 10:32:25
3
Basiru Ibrahim457 :
Allah yamayarmaka da alkairi
2026-08-31 07:54:27
2
mufat_collections_backup :
Allah ya maida arzki
2026-08-31 10:54:29
2
yunus Clothing and textiles :
allah y maida maka d alkairi
2026-08-31 12:27:04
0
yusufisahmuhd520 :
Allah maidan ma da alkhairi
2026-08-31 12:13:54
0
Haassaan. :
Allah ya maida alkhairii bro.
2026-08-31 11:13:25
1
Ɗan kirki61 :
:Innanillahi wa inna ilaihi raji un🥲kai jama a allah yasa maka yabaka wanda yafi su