Masha Allah thank you momma for giving me the name Amina
2026-08-30 20:13:03
1
Meenah😍🥰 :
Beast name in the world💃💃❤️
2026-08-30 17:29:46
3
Ameenatu🫧 :
Alhmdullah nagodewa iyayena dasu ka samin suna Amina allah yasakamu da gidan aljannah🙏🏽❤️allah kuma yaiwa duk wata Amina albarka🙏🏽🥰Aminonin dunia baki daya Ina mana fatan alkhari👏❤️❤️❤️❤️
2026-08-30 17:14:54
17
أمينة كبير :
takwara Allah ubangiji yakaramana albarka🥰🥰🥰
2026-08-30 12:28:41
7
A💗M🤍I🤍N🤍A💗ALIYU💗 :
Alhamdulillahi Allah nagode maka kuma ina godiya babana da yasamin sunan Amina
2026-08-30 21:29:46
3
Amiscoty :
Alhamdulillah Ala Ni'imati suna Amina
2026-08-30 17:55:55
3
ameena Khalid Madan chocolaty :
Tabbas duk amina kuma da huya kuga Mara arxukii 🥰
2026-08-30 17:34:05
5
expensivelady016 :
alhamdulilah Muna godia GA Allah da ya bamu wannan sunan me daraja Allah ka bamu ikon yin koyi da ita 🥰
2026-08-30 18:02:42
2
AMMOONARH✨🤍 :
ALLAH albarci rayuwar duk wata Mai suna Amina🤲🥰🥀
2026-08-30 17:59:34
2
ᗰEEᑎᗩᖇT_ᗯᗩᗰᗷᗩI🤍🕊️ :
Masha Allah 😭🥰
2026-08-30 15:15:12
3
Amintacciyar yar Amana❤️🔐 :
Allah na gode ma da kasa na zam me suna Amina😭🥹🥰
2026-08-30 14:18:52
1
Masoyiya🌸🦋✌️ :
Alhamdulillah ya Allah am so proud of my name 🥺❤️
2026-08-30 21:11:42
1
ummy :
Alhmdll Ina qara godiya ga Allah da kuma babana daya samin Wannan suna🥰