@sheik_isa_alolo: M A S A ‘U D A THE MOVIE 🎬🎬🎬 Zamu saki TRAILER ranar 12 Gawatan SEPTEMBER Zamu saki Complete Film din ranar 17 Ga watan SEPTEMBER a SURAYYA AMINU TV Muna gabatar muku da sabon shirin Film din mu mai cikakkiyar Ma’ana. SHIRIN film din MASA’UDA yazo da launi daban daban a cikin sa. Kamfanin SURAYYA AMINU PRODUCTION ne suka dauki nauyin kawoshi Akwai tausayi akwai tausayawa akwai ilimi akwai DARASI duk a cikin shirin MASA’UDA Wannan Shiri ya samu shiri sosai an bada lokaci wajen ganin an isar da sako mai kyau wanda al’umma zasu yaba da hakan. Zaku kalli wannan shiri ne kai tsaye a YouTube channel din mu mai suna SURAYYA AMINU TV Kuyi subscribe ku danna mana kararrawa domin nishadantar daku #SURAYYAAMINUTV PRODUCED BY @rayya_90days ASST/DIRECTER @lawal_d_funtua DIRECTORS @sheikh_isah_alolo @hon_s.a_kankarofi

sheik_isa_alolo
sheik_isa_alolo
Open In TikTok:
Region: NG
Sunday 30 August 2026 12:38:55 GMT
179
24
0
1

Music

Download

Comments

There are no more comments for this video.
To see more videos from user @sheik_isa_alolo, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About