@_global_c: #funnyvideos

_Global_C
_Global_C
Open In TikTok:
Region: NG
Sunday 30 August 2026 14:39:49 GMT
381476
21921
1389
11220

Music

Download

Comments

baby8673516321149
baby cutie 🕊️🕊️ :
Allah sa hakan tafaru da saurayina
2026-08-31 07:39:40
158
nafiyoh
Feenahdangana❤️❤️❤️❤️ :
Maiye na zuwa asibiti salon Aci kudinsu kawai Asa wuka a yanka kujerar ba shikenan ba
2026-08-31 08:39:09
158
abubakarderi
abubakarderi :
Bari muga masu kishin mahaifiya Allah yasa mahaifiyar ka yar aljanna ce ❤😇
2026-08-31 12:51:41
189
barrister734
Barrister👨‍⚖️⚖️ :
Abun dariya😂 abun tausayi🥹
2026-08-30 22:09:45
258
bambiredheart
Weng✨♑️ :
😂😂The guy recording is funny😂
2026-08-31 16:54:42
0
khadijayau580
Khadija Yau :
inaso inyi dariya Ina tsoran Allah😁
2026-08-31 00:35:17
80
pheena02
pheena🥰 :
Tsabar dariya har tusa nayi 😂😂😂
2026-08-31 09:51:44
28
babbanyaya43
Babbanyaya/yusufisiyaku43@gma :
😅😅😅😂😂😆😆 hhhh wanda abun yabashi tausayi kuma yabashi dariya yamun like pls
2026-08-31 08:45:26
53
abidaalkasim
fatima :
tohni yanzu dariya zanyi koh tausayinshi🤣🤣
2026-08-31 14:52:34
7
sauwamah420
🌹SAUWAMAH🥀🤍 :
Allah yasa ex dina haka yafarudashi
2026-08-31 08:15:52
10
setlar001
setlar001 :
😂😂😂😂😂 kai sorry brother
2026-08-31 13:55:57
0
mohtukur2
BĨÑ MŨHÆMMÆĎ ŤŨKŨŘ :
Akan kujeran roba nake dole natashi na duba
2026-08-31 11:22:35
11
lowkeyautos1
Lowkey autos :
Any green white green here?😌
2026-08-31 07:04:11
4
lubabatuabdullahi0
Lubabatu Abdullahi :
abintausayi abindariya 😭😭😭😂😂😂
2026-08-31 07:26:07
8
kwailace8
Kwaila ce :
Ubanme yakaisu wajan ni kwailaa naga abu🙆🏻🙆🏻
2026-08-31 07:00:11
7
juwairiyya67
🥀🦋 :
Wllh nayi dariya har Ina Tusa😁😁
2026-08-31 00:14:46
22
fiddausi350
fiddausi :
Inaso nayi comment Ina Jin kunya 😂😂😂
2026-08-31 06:19:13
8
nazirdalhat
NazirDalhat :
To ina zasu kaish? A sami wuka mana asa a wuta a yanke robar 😂
2026-08-30 23:00:59
77
lastgirl66
last girl :
g dariya g tausayi wlh sannu😂😂😂😂😂
2026-08-31 13:54:07
8
hadiza.dauda2
Hadiza Dauda :
ga abin sawa a status ba hali😂😂😂
2026-08-31 08:28:10
7
a_one_business_tech_nig
a one business tech NIG,LTD :
Ya Allah Duk Wanda yakalli wannan comment din kabashi arzikin da Babu talauci na har abada 🙏
2026-08-31 10:56:10
23
jameelsalees1
Jameel✨🥰 :
Yasin dariya kawai naketayi 😂😂
2026-08-30 21:25:41
10
autan_mamah01
ahmad_autan_mamah001 :
ba abun nayi status ba babanmu ya gani
2026-08-30 17:28:01
26
To see more videos from user @_global_c, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About