hubby 💗💗💗
da Allah ina son kimin wani Al kawari cewar aduk lokacin da wani yace miki yanasonki to kifadamasa cewar kinadani ina son akoda yaushe najini akusa dake kinsan kuda yashe zuciyata ke kadai take ambata sannan kunnuwana babu wani sauti da sukeso suji bace namuryar ki ina sonki kuma kinsan bazan iya attaka komai batare da keba I love you 💯