@fagge_media: Wasu ƙungiyoyin mata a Jihar Kaduna sun fara wani gangami na wayar da kan mata kan muhimmancin ƙin karɓar kuɗi ko kayan masarufi domin sayen ra’ayinsu kafin zaɓe. Ƙungiyoyin sun kuma yi kira da a ƙara haɗin kai da zaman lafiya tsakanin mabiya addinai daban-daban a Jihar Kaduna, domin gina al’umma da za ta iya rayuwa cikin fahimtar juna. Hajiya A’ishatu Gambo, ɗaya daga cikin shugabannin ƙungiyoyin da suka shirya gangamin, ta bayyana muhimmancin wayar da kan mata kan rawar da suke takawa wajen tabbatar da zaɓe mai inganci. Fagge Media Agency | Muryar Gaskiya A ganinku, ya kamata ɗan ƙasa ya karɓi kuɗi ko kayan masarufi kafin zaɓe, ko kuwa hakan na iya shafar yadda zai zaɓa? #DuniyarLabarai #FaggeMediaAgency #MuryarGaskiya #Kaduna #KadunaState

Fagge Media Agency
Fagge Media Agency
Open In TikTok:
Region: NG
Sunday 30 August 2026 18:40:10 GMT
55113
9027
565
6294

Music

Download

Comments

abubakargases
abubakargases :
God bless you wannan gaskiyane afarka pls
2026-08-31 08:06:19
6
user7952562990489
user7952562990489 :
Apc is Dead
2026-08-31 06:46:57
61
user1885996109593
user1885996109593 :
you are a real mother one love
2026-08-31 07:36:13
7
alhamzeth
Hamza zakari :
thank you very much mama stand on justice and fairness 💪💪💪
2026-08-31 08:50:04
5
anasco0260
Anasco Poultry Equipment :
i most follow you. may god reward you with jannah
2026-08-31 07:03:09
7
ulumuddeenacademy
Ulumuddeen Academy :
wannan nasara ce babba, tunda mata suka fara wannan aiki
2026-08-31 08:07:57
127
yahayabuhari56
Buhaboss :
weldone ma, please we need more of this. Allah ya Saka da alkhari🤲🙏
2026-08-31 11:24:42
7
unclewawa01
UNCLE-WAWA :
Nigerians are having sense now i am very happy with this God bless all our mothers in Nigeria🇳🇬
2026-08-31 08:28:26
54
napeeu_izalah
. :
Wannan Video nada anfani sosai Don Allah kuyi reposting
2026-08-31 06:24:20
53
user7796172125530
ashiru siraja :
mejor al mustapah is coming to najeriya inshallah
2026-08-31 07:12:16
28
chiboi211
celebrity welder📸 :
May God bless you
2026-08-31 07:36:07
5
musausman7217
usmaniyya :
ko tanan kaduna tafi kano
2026-08-31 13:25:21
27
salmang598
Salman G☠️ :
Wanan mata Allah yama zuri'arki Albarka
2026-08-31 08:23:21
25
mr.man1469
Omeen 🦁🦁🦁 :
Allah muku Albarka Allah kasa ku gama da duniya lpy🤲
2026-08-31 08:44:13
9
umarashir070
omar :
uwa tagari kenan
2026-08-31 08:39:47
7
sresterboytiktok.com
sresterboy :
Allah yasa yayi tsawon rai🙏🙏
2026-08-31 10:06:35
7
user2045083680067
aminu magaji :
gaskiya mama🥰
2026-08-31 10:42:32
5
unclewawa01
UNCLE-WAWA :
Nigeria🇳🇬 will'be'OK2027✅️✌️
2026-08-31 08:31:11
10
aliyumusa8179
Aliyu Musa :
Masha Allah mamah
2026-08-31 10:04:56
5
musaadam8484gmail.com
user6569114548468 :
mama Alh yayi Miki albarka
2026-08-31 08:54:00
6
umer_a.a0001
Umer_a.a0001 :
Wlh kunyi magana mekyau
2026-08-31 07:25:39
9
aminu.usman854
Aminu usman :
maganar gaskiya kenan hajiya 🥰🥰
2026-08-31 07:45:14
5
hamidan.ibrahim3
hamidan Ibrahim :
Kai Masha Allah 😭😭😭 dama za’azo wnnn ranar afadin najeria
2026-08-31 10:40:37
7
danielezekiel756
Daniel Ezekiel :
Mamamu mungode muku, Allah yayi muku albarka
2026-08-31 08:13:17
7
user9050809905
AuWaL MagE :
allahyakaralafiyadanisankwana my albarka yar uwa allahyasamudace daalkairi harkarshenrayuwa allah yarabamudasherin azzalimin shugaba
2026-08-31 08:40:12
7
To see more videos from user @fagge_media, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About