alhamdulillahi nan gaba kadan ma mazan bawanda zai fito insha Allah
2026-08-31 07:59:38
8
user742308419582 :
Nafi kowa farin ciki dajin haka wlh Allah yasa Ayi lpia Agama lpia ftn Alkhairi Akodayaushe Allah yakai gaban ma'aiki saw
2026-08-31 16:49:43
1
Alh Bashir Halliru :
@
2026-08-31 08:52:32
1
Sahabi8409 :
very good walh hakane yayi💯💯💯💯Allah ya Kara mana kaunar Annabi
2026-08-31 15:26:02
1
guys :
hakannadede wallaha damahakanmai kamanaba
2026-08-31 08:50:54
0
Al Ameen bishir :
that's true. dama duk harkar da akace akwai shagali kuma akwai mata to sai ansamu barna a cikinta
2026-08-31 07:46:04
2
deejah :
yauwa munji dadi
2026-08-31 15:45:52
1
M I :
Masha ALLAH munyi maraba Da wanan doka
2026-08-31 13:47:14
1
nura na annabi :
Allah yasaka d alkhr
2026-08-30 20:27:06
2
Nazifi Abdou :
yayi
2026-08-30 20:28:32
2
Maryam shuaibu :
Masha Allah ko kufa
2026-08-31 09:07:08
1
Abdull mai barce 🔴🔵🔴 :
Saura kwana nawa ne
2026-08-31 09:54:39
1
Naziru Ali :
Masha allah
2026-08-30 22:39:34
1
Dan Yusuf :
Masha Allah dama abinda mukeso kenan dama sukeja Ana zanginmu
2026-08-31 07:40:43
1
Yusuf Halilu :
masha allah 🥰🥰🥰🥰
2026-08-30 20:28:55
2
BUHARIN FATAHI :
Masha Allah sayyadi
2026-08-30 21:15:52
1
M Musa :
Masha Allah yayikyu haka
2026-08-30 22:58:29
0
f__luxe :
Yawwwa Allah masha Allah Wlhi naji dadi 💃💃💃 har ga Allah muna san maulidi amma dalilin matan dake fito suna abinda ba daidai shi ke sa mutane na zagin maulidin Wlhi amma Insha Allah gyara yazo Allah karawa annabi daraja
2026-08-31 10:42:42
1
Aj Hisba Legend.. :
Masha Allah Sha iri Yanzu za'akawo gyara
2026-08-31 09:02:17
1
MUBARAK M~kee :
lamari yaye hka
2026-08-30 23:17:22
1
musleemat.abbah :
Masha Allah kowace ya Kama gabanta
2026-08-31 07:00:33
1
Aliyu umar AUB :
ma sha Allah yakara shiryamu gabaki daya
2026-08-31 16:56:36
0
To see more videos from user @samarinkt1, please go to the Tikwm
homepage.