simple question 1k tana cikin kudin wayar mana misali idan ka basu 1k sauran kowanne 49k inka hada 98k+1k wurinka 99k kenan aje a Saida wayar 97k in kazo ka hada da 1k wurinka ta kama 98k kenan already Daman ka basu 1k 1k kaga in ka Tara zai dawo maka da 100k Dan haka wannan 1k tana cikin kudin wayar da ka siya
2026-08-30 22:34:37
41
tajoawaisu :
ayitayiwa anabi salati
2026-08-30 21:50:00
44
Abbas BG :
50+50-97-2+98+1=100 final answer
2026-08-30 22:37:09
1
Umar M Umar :
48500+48500=97000+3000=10000
2026-08-30 23:17:32
1
MAI NASARA :
don Allah kuganarar da ni nakai awa guda inna tunani
2026-08-30 22:10:30
8
Usman gostu :
49500+49500
2026-08-30 21:04:30
7
NAMA AIKI650 :
I'm sorry bro katashi Kai na allah
2026-08-30 22:12:40
1
Albarimi cars ألبريمي :
a mayar da wayar a anso 97+3 = 100000 fin
2026-08-30 22:02:53
8
@Auwal ganye :
97000÷2=48500
48500+1000=49500
49500×2= 99000
99000+ 1000= 100,000
this is the answer