@mb_sarki_: Idan kika buya, 🌷💐 zan gano ki 🌹🌺. Idan ba kya nan zan nemo ki. 🌷💐 Idan kuma kika tafi 🌸🥀, zan jira ki, 🌹🌷 amma fa idan wani ya yi kuskuren raba ni da ke 🌷🥀, to kuwa dole zan yake sa 💔🔥, domin ke tawa ce ni kadai 💔❤️, ba zan taba iya raba soyayyar ki ❣️💔 da kowa ba a duniya. 🌍🍀 Da a ce ’Yan Adam su na da iko akan komai 🌷💐, da kuwa na ba ki damar shiga zuciyata 💖💞 don ki ga hakikanin girman son 🤲🥰 da nake yi miki a zuciyata 🥰🌹, amma tunda ba zan iya hakan ba 🌷🥀🌺, alkawari ne a kaina zan ci gaba da sanar da ke yadda nake son ki a zuciya 💖💞, har zuwa ranar da zuciyar ki 💞💔💝 za ta gamsu cewa soyayyata 🔥🤍💔 a gare ki gaskiya ce….I love you 🥰 my princess 👸#soyayya🥰❤️😘🌹🔐❤️ #fyp #veralvideo #foryou #viral
MB_SARKI_🤴
Region: NG
Sunday 30 August 2026 23:09:33 GMT
Music
Download
Comments
BABAN YELLOW 001 CRC :
pls copy
2026-08-31 07:17:20
1
imam crypto 📈📉 :
aa
2026-08-31 09:49:21
1
Ibrahim MGM :
hhhhhhmm 💇💇💇💇🙏🙏✔️
2026-08-31 13:24:31
0
al..konkosi. :
me yasa in katuramata sai tache oh really eh.
2026-08-31 11:25:26
2
DAN NIGERIA🇳🇬🇳🇬✅ :
💞
2026-08-31 02:30:26
0
MAMAN. SANI O72 🇱🇾🇳🇪 :
🥰🥰🥰
2026-08-30 23:12:13
0
ASSADIKSOLEMA :
🥰🥰🥰
2026-09-01 13:40:41
0
userabdullahi69 :
🥰🥰🥰
2026-09-01 00:03:49
0
🔫🔫 Assi king 🇳🇪🇳🇪🇳🇪 :
😂😂😂
2026-08-31 21:41:42
0
saminou AMANARMouSSATAkanamatt :
🥰🥰🥰❤️
2026-09-01 07:33:02
0
Abdulazeezaliyu007 :
🥰🥰🥰
2026-08-31 20:44:08
0
Suleiman :
🥰🥰🥰
2026-08-31 19:03:54
1
bee_✂_yarwa_✂_✂_001. :
😁
2026-08-31 17:00:52
0
Y. L. NS :
😳😳😳
2026-08-31 13:30:11
1
sulaiman Bach :
🥰🥰🥰
2026-08-31 13:18:56
0
Abideen :
🥰🥰🥰
2026-08-31 12:08:07
0
Mai Ayar Ruwa :
🥰🥰🥰
2026-08-31 08:43:52
0
𝓐𝓲 𝓝𝓮𝓹𝓪 :
🥰
2026-08-31 05:25:57
0
Lamine gang :
🥰🥰🥰
2026-08-31 07:20:48
0
Bube Sabon daga 69 :
🙏🙏🙏
2026-08-31 21:25:03
0
GEE ISHAQ :
🥰🥰🥰
2026-09-01 07:57:18
0
Abdul :
🥰🥰🥰
2026-09-01 15:40:52
0
To see more videos from user @mb_sarki_, please go to the Tikwm
homepage.