Am learn something with you Allah yakara wa rayuwa Albarka
2026-08-31 18:57:30
1
Soft girl🌹💛 :
Mijina shi ya Hana ni zuba mishi abinci a cooler 😁ya ceh ki daina wahalar da kanki ki zuba mini a kwano😂
2026-08-31 14:33:36
27
REAL ME LOKACHI 💗🥰 :
Wann mijin naki sak nawa bayin Allah kenan wllh baidauki rayuwar duniya da tsauriba
2026-08-31 22:22:09
10
Fahad Mando 💯 :
masha Allah ubangiji Allah ya baku zaman lafiya sister wallahi har ya birgeni 🥰
2026-08-31 12:09:04
12
Tallent :
Gsky kaburgeni maza 👍✅✅
2026-09-01 02:27:43
2
Waleed gombe 😎 :
gsky kinsa mu mijina gari
2026-08-31 17:32:16
6
CWTMERARH❤️🥰 :
mijinta kuma😂
2026-08-31 17:25:14
3
abdusalamouissa zz :
Allah 😭 🙏🙏
2026-09-01 00:24:11
1
Ummy oro🦋❤️ :
Bawan Allah bashida damuwa
2026-09-01 03:43:56
2
𝐃𝐣 𝐦𝐚𝐢 𝐳𝐚𝐦𝐚𝐧𝐢 🇳🇪 :
wllh yadanesi😅😅😅
2026-09-01 01:51:51
1
aliyu__maimai :
Gaky nima ba lallai naciwbah 😂
2026-09-01 02:13:09
1
بنت عز♡♥︎ :
Allah sarki 🥰
2026-09-01 00:35:57
1
ibrahim elber :
wlh mata namiji baida da muwa wlh ni nadawo gida ko matana batadafa abinciba wlh uziri zammata intashi indafa sai da nace wani kasa nagane mata nakokari sosai wlh mumuke dafawa dakanmu wlh
2026-08-31 23:43:29
1
Shatou🛍️✅ :
Allah sarki bawan Allah 😂😂😂
2026-08-31 10:12:44
7
dariya basoba :
Allah Sarki
2026-09-01 01:42:29
1
Mummy Salis 🥰 :
Frank 😭🤣
2026-08-31 18:19:16
1
🌟KING MOMEH🌟 :
Allah sarki bawan allah🙏
2026-08-31 22:45:37
1
abba :
fadamata dai boss
2026-08-31 22:27:27
1
abdulkarim NIGER 🇳🇪 :
Macha Allah
🥰🥰🥰🥰🥰
2026-08-31 22:06:42
1
🌸NANCY VEILS & MORE 🌸 :
Dole na gwada wanna prank din
2026-08-31 19:09:22
3
To see more videos from user @ya_kurah, please go to the Tikwm
homepage.