wai dama haka talauci ya rikita mutumin
Allah ya kyauta
2026-08-31 12:06:26
7
Aminu Ahmad :
Allah karabamu da talauci😥
2026-08-31 18:17:11
1
EFCC🦅🦅🦅 :
first comment
2026-08-31 10:48:05
0
dan soja001 :
dariya nakesonayi amma waisainaga hawaye yanazuba a idona😂
2026-08-31 16:48:49
2
lasisi :
Allah sarki rayuwa kenan wlh talauci bala i ne dama haka Allah yake abunshi duniya motar hayace arxeki na Allah shikerabama kowa yau idankaine gobe bakaibane Allah ubangiji yasa mudace 🤲🤲🤲🤲
2026-08-31 11:38:49
2
Stay_toxic😎💯 :
Wai don Allah rarara ne
2026-08-31 12:48:13
2
Fulatan AG backup :
Wai meye yake fada ne a gurin nan?😂
2026-08-31 19:11:42
0
💫 THE LEADER ✨ :
tabdijam akai damuwa
2026-08-31 11:46:15
1
KABZEE✨KN💖👌🌹🇳🇬 :
wayyo allah cikina😂😂😂😂😂
2026-08-31 16:58:36
0
habeebullah daughter 🥰 :
wai wanake gani haka
2026-08-31 18:40:23
0
Mohammad Sani :
don Allah Dr tane ko bashi bane
2026-08-31 17:12:45
0
MUBARAK MUHD :
gaskiyane rarara 🤣🤣🤣
2026-08-31 14:53:50
0
Boss :
wannan farkon zuwan rara ne fa kano
2026-08-31 17:28:25
0
👤 :
wllh na dauka rarara ne
2026-08-31 12:56:51
0
EL SADIQ SAEED BIU✅ :
dole wlh ashe marikin gaske ne
2026-08-31 17:01:25
0
ABU~TAUFEEQ :
mai waqa yaga mai waqe mai waqa😅
2026-08-31 16:59:09
0
abunuaymah1 :
nifa wlh banganeshiba Dan Allah waye ?
2026-08-31 13:19:43
0
najib001 :
waka😂😂
2026-08-31 11:38:31
0
🎀 :
Wai Dan Allah da gaske ne 😂
2026-08-31 10:49:42
0
kyankyasar shehu :
kace m sharif akewa maula
2026-08-31 18:49:54
0
najib001 :
waka😳😳😂
2026-08-31 11:38:57
0
yahayaemir034 :
yanzu kam wallahi yafi karfinsa
2026-08-31 18:53:10
0
Moutari Moudjahid :
Dole ma
2026-08-31 19:09:09
0
¦¦[ IB,AHMAD,!! ]¦¦ :
KALLA KAIIIII 🤣
2026-08-31 17:29:05
0
To see more videos from user @kingofnorthblogger, please go to the Tikwm
homepage.