@yusuf_atmos: Allah ya shirya mu ya kare duka Al’ummar musulmi 👏🏼

yusuf__atmos
yusuf__atmos
Open In TikTok:
Region: NG
Monday 31 August 2026 10:48:35 GMT
99151
10193
480
524

Music

Download

Comments

mansir.abdullahi30
mansoor lucky :
wlh brother har 10m akace za'a bani idan na amince kuma wlh tallahi summa billahi lokacin ko 5k Banidashi dan ina makarantama lokacin amma har kuka abun ya sani na dade ina takaicin wannnan abu a rayuwata😭😭😭 saedae fatan Allah ubangiji ya kare kare mana imaninmu
2026-08-31 11:41:52
296
ibmidway
MIDWAY🇳🇬PMF :
Allah yakare maka takashinka
2026-08-31 12:04:56
113
shukra.sas_
🐾 :
Oh,Allah protect us and our kids from the evils of this era😭
2026-08-31 12:33:36
69
ameeri284
Nö ñamè :
Atmos Allah Ya Tsare Maka Takashinka
2026-08-31 11:51:24
52
teemamahbites01
Fatima Abdulkareem :
rabbana hablana min azuwajina WA zuriyatina qurrata ahyunin wa ja alna lil mutaqima imama... Allah ya shiryamu yakaremu Duka.
2026-08-31 17:19:33
44
shatuu__18
Shatuu_bakes&treats :
May Allah guide us and protect us all
2026-08-31 16:41:17
1
muted003
马胡塔 📊🤍 :
Allah ya chigaba da tsare mana takashin mu🤲😂
2026-08-31 13:22:58
26
khadijaaa3258
khadija musa :
Allah ya stare
2026-08-31 13:30:39
1
a_axxxxx1
احلام 🫰🏼🎀 :
Allah yasa mudace
2026-08-31 19:48:35
2
nanaadoghali0
Nana❤️🦋 :
But wait da gaske Daman namiji na Neman namiji Inalillahi wainaillaihi rajiun ya Allah ka kare mana yayan mu da kanen mu da mazajan mu ya Allah 🙏🏽🥹
2026-08-31 18:24:23
22
user43570624269473
user43570624269473 :
Hakane Nima Ina nemen Maza Wlh Amma kullum Ina addu'a Allah Yasa Nadena 🙏🏼
2026-08-31 11:51:03
29
dogon.yaro.investmentsto
DOGON YARO INVESTMENT&STORE :
innalillahi wa innalillahi raju'un Allah y Kare mana zuriya
2026-08-31 10:51:54
64
madiha.zarruk
Madiha Zarruk :
This is very sad😢😢😢
2026-08-31 16:48:23
1
aboubakar_mdiya
Babajo Apple planet 🍎 :
Allah yashirye mu gabadaya
2026-08-31 10:52:59
20
a.lalo_director_bala
BALA MUGUN DIRECTOR ✌️👯‍♂️ :
Dm Kala Kala akeyi mana , kawai sai dai Allah ya tsare mu , Allah yasa mudace
2026-08-31 13:49:37
10
zulash92
zul,ash collection 🤍 :
wani lokachi Sai inji inama atashi duniyar kowama yahuta😭🥹 lahaula wala kuwwata illabillah!!! Allah kayimana tsari kakaremana imaninmu katsaremana zuri,ah d sauran musulmi baki daya🤲
2026-08-31 19:27:44
7
ibraheembmj
ibraheem bmj :
ni yanxu face book tsoro yake Bani duk messages din da zai shigo mun a Facebook duk ya. daudune wlh
2026-08-31 17:06:18
7
zaynabkarofee1
Zaynab_Karofee :
رَبِّ نَجِّنِي وَأَهْلِي مِمّا يَعْمَلُونَ🤲
2026-08-31 18:58:32
6
moohgaddafe
Pt Muhammad gaddafi :
Wlh abinda yake faruwa Dani Kenan right now ya Allah katsare mu Daga shiga cikin wnn muguwar dabi ar 🤲🤲🤲
2026-08-31 13:48:26
7
aleeyou141
proman🎯 :
😭ubangiji ka tsaremu ka tsare ka tsare kaf Ahalinmu da,duk sauran musulmi Baki daya🙏🏼
2026-08-31 13:25:12
14
ibrahim_hamisu_ne
𝕀𝔹ℝ𝔸ℍ𝕀𝕄 ℍ𝔸𝕄𝕀𝕊𝕌 ℕ𝔼🫧 :
ni wallahi duniyar ma tsoro take Bani 🥺
2026-08-31 11:50:36
12
ahmzeed2323
Ahmzeed🥰🇳🇬i🇩🇿 :
A social media kawai zakaga mutum ya ma sallama bayan ka amsa sai yace ma'" wai ya harka' da kaji haka kawai kayi blocked din mutum Allah yasa mudace Allah ya tsare mu tabewa a duniya da lahira Amin 📿
2026-08-31 17:18:38
10
ahmad_k_umar
Ahmad K Umar :
Wadanda suka san abinda ya dace kenan, wasu iyayen ne ma ke neman yayan nasu kuma wllh tamkar annoba 😭😭
2026-08-31 13:24:14
10
m.salis65
m.salis :
mlm wlh yanzu duk masuyin wannan abin saboda susamu arzikine
2026-08-31 12:55:25
8
khaalefah
Ahmed Aminu :
Allah ya maka Albarka☺️
2026-08-31 11:02:55
6
To see more videos from user @yusuf_atmos, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About