@dattijowords: Aure ba tarko ba ne; ni’ima ce da nauyi.Amma kamar yadda abubuwa suke da kyau a zahiri, mutum ma yana bukatar a san halinsa kafin a ɗaure rayuwa da shi. Aure yana cikin abin da addini ya so, amma kyakkyawan aure yana buƙatar zaɓi mai kyau, fahimta da amana. Kada ka yanke hukunci da abin da ido ya gani kawai. #hausa #arewa #hausaquotes #dattijowords #fy