@abu_saudat_assalafy: Ba followers nake nema ba, tarayyar lada nake nema. 🤲🏽 Wata rana za mu mutu, amma aikin alherinmu zai iya ci gaba da kasancewa Sadakatul Jariya. Tura wa wanda bai gani ba. Mutuwa wa’azi ce. 🥺🤲🏽#fpy #foryourpage #creatorsearchinsights