yana magana amma sam ba kwanciyar hankali a tare da shi duk ya dimauce ya rame. Allah ya kyauta ya fahimci addini a baibai.
2026-08-31 19:24:50
11
khalifa mangal☠️☠️⚔️⚔️ :
allh ya jikan Dr da rahma 😳
2026-08-31 18:42:50
7
ambassador Umar A M V :
dr idris yayi gaskiya allah yajiqan Dr idris abdul aziz Rahimahullah
2026-08-31 18:27:17
25
RakiyaYombe :
Alhamdilla for being a Muslim
2026-08-31 19:23:13
3
Abdulmalik muhammed :
Nipa ban yarda danshi bane
Yh subhanallahi
2026-08-31 17:13:20
11
gentlesadik :
ya Allah kasa karshenmu...tafi farkon kyau🥲
2026-08-31 19:35:32
5
Malam Saidou :
Wallahi Da'awarsa ta koma mishi.
2026-08-31 18:07:15
9
Eseena collection :
Mahaifinsa ya gaggauta tuba zuwa ga Allah shine kawai🥹🥹🥹😭Allah yasa mudace
2026-08-31 18:42:06
8
Ismail-Rimi-Back-UP :
Wannan ba abin gori bane Mudai muyi addu an Allah yasa mu cika da Klamar La, Ila ha I Lalla Muhammadu rasulillahi s.a.w 🙏🙏🙏🙏🙏
2026-08-31 19:42:01
8
waziri :
Da'awar da mahaifinsa yakeyi ce ya hau
2026-08-31 18:56:38
4
Excellency :
wlh talaucine
2026-08-31 17:51:00
6
abbabakollo :
happy maulidi
2026-08-31 19:48:14
2
BASH FX 📊📉📊 :
Innanillahi wainnaillaihi Raju un 😳😳😳
2026-08-31 19:23:49
2
Khadija Ishaq :
subuhanallah 😭😭😭😭
2026-08-31 17:33:01
2
꧁༺Kamal༻꧂ :
subhanallah shi yasa akashe abinda ka shuka shi zaka girbi Allah sah mudashe
2026-08-31 18:40:53
1
Atto Asmau :
innalillahi WA innailaihi raji'un 🥺 Rabbana hablana min azwajina wathzurriyatina qurrata aAAynin waijAAalna lilmuttaqeena imaman 🙏 Allah ya shirya mana zuri'a 🙏