@uzee371: Kullum lamarin kasar Nan kara bani yake D.P.O ya koma mawaki😂😭#fypシ゚viral #hausaquotes #arewa__tiktok #hausa #hausatiktok

Muhammad uztaz
Muhammad uztaz
Open In TikTok:
Region: NG
Monday 31 August 2026 17:39:07 GMT
11793
754
31
26

Music

Download

Comments

zainabi517
Zainab Ibrahim :
da ido naga d. p. o Yakoma sana ar wanki da guga
2026-09-15 19:04:39
0
okachatou.rn4
🦅Okachatou🇳🇪🦅 :
To sunga cin hanci baisa ayi arziki gara a raba ƙafa😅😂😂😁
2026-09-17 09:24:37
1
haidar_0102
Haidar ✨Back  up ✅  :
Ai yayi karshe mai kyau
2026-09-16 20:45:49
0
t.boy__lambu1
GOLDEN BOY :
jama a niger zan koma tun kafin Nigeria 🇳🇬 ta gano fuskata
2026-09-17 20:09:34
0
user3804607439993
fateemah zar@h🌹🌹🌹 :
nice ma nake masa amshin waqar 😅😅😅
2026-09-13 18:47:09
1
faisalsuso
Faisal,suso :
waka hade da wa,azi sabida al,bashi
2026-09-17 20:40:09
0
abdrm005
ABDRM :
Allah yasa moudace de za muce toh kai yanzu D.P.O Wa zekula da ofishin Police 👮 kin kuma
2026-09-14 17:19:50
0
saniaminu770
saniaminu816 :
kashi Nan ko uwa shata
2026-09-17 12:03:08
0
binrabiou
Bin rabiou :
kay jama a
2026-09-06 23:22:53
0
souf3185
soufiane.N.INg.@. :
Abunda yakai kusu wuta yafi wuta zafi
2026-09-09 08:34:55
0
shekwallonura
Shekwallo Nura :
Kai doniya
2026-09-02 19:45:03
0
isahahmadbbr
𝗜𝗦𝗔𝗛 𝗗𝗢𝗚𝗢𝗡 𝗬𝗔𝗥𝗢 :
ke duniya 🤣🤣🤣
2026-08-31 18:47:32
0
ramxy337
RAMXY :
rayuwa ce😁😆
2026-09-02 07:37:13
0
baban_abdoul.gafar
Baban_Abdoul Gafar :
Allah sarki DPO Takarema ko
2026-09-01 22:52:40
1
walashe13
wal ashe :
kadanma kagani wlh
2026-08-31 17:45:06
1
musa.yahaya575
Musa Yahaya :
Allah gabiya Hamish bireka
2026-09-10 07:10:17
0
abbasmall16
Abba Small :
Duniya ne tamasa gwatsun kuniya😂😂😂
2026-09-16 18:44:40
0
silmdaddy01
Silm daddy :
🤣😂😂😂 shima tinubu ya tabba shi
2026-09-16 16:53:33
0
idriss6984
IDRISS MAI MADRID💝💝 227 :
wei dan kano bàner kuma kamar naganechi fa[Ricanement][Ricanement][Gros LOL][Gros LOL]
2026-09-16 17:33:17
0
nur574379
Nur Daimond💎 ♥️📿 :
Ku bashi shawara ya koma Kannywood zamu hada shi dawani jarumi mai suna me kikeyi kinajin yunwane😎😎😎
2026-09-15 11:41:27
0
saneeahamad
𝓴𝓪𝓷𝔂𝓮🕌 𝓼𝓮𝓻𝓿𝓲𝓬𝓮 🚭 :
ai nan gaba sai an naimi yan sanda an rasa a Nigeria
2026-09-13 19:23:06
0
sabiou.issa07
Sabiou gwaska :
kam bala'iiii
2026-09-13 00:51:32
0
muhammadnamadi27
user1745763367885 :
aa Ina ga sunyi zaman da rarara ne ya bashi Sha wara
2026-09-11 10:43:37
0
addau1250
A CLEVER BOY 🥳🧠✊ :
ku rufa mana a siri dan Allah kar a bari ya saketa don bazata hayfar da Dah me ido ba
2026-09-16 08:05:35
0
_marhm00d_
Sir Mabas :
Toh nide Ina siyan Gmail accounts tsoffi da sabbi ko guda dubu nawa ne
2026-08-31 20:48:39
0
To see more videos from user @uzee371, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About