i do much love this song but can't find it anywhere to download
2026-09-10 00:44:51
0
A One Best :
Allah, am deeply love this sister
2026-09-10 16:34:28
0
Muhammad shafiu :
ilove you
2026-09-10 00:00:24
0
salvation :
Jerusalem not madina dear pls
2026-09-08 23:48:35
0
AMB :
Allah na kowane amman annabi sai mai sallah
2026-09-02 22:55:17
100
Dashe Raymond Mathew :
i love this ooo
2026-09-09 03:57:31
0
COMRD MUH'D BILAL ABKR :
Allah Nakowa Ne Amma Annabi Sai Mai Sallah
2026-09-02 23:09:35
23
chakat baby :
masu zagi Kuna lafiya ko
2026-09-03 09:52:06
27
usman_gombe295 :
ni ba kowaba amma zanyi following naki saboda annabin da kike fada
2026-09-02 15:51:41
26
@asmitrb🥰🥰 :
Allah yasa mudashe Allah yasa kinada rabo
2026-09-03 10:04:53
9
Mamason🍎 :
Wallahi I promise if you will be a Muslim I will take you to madina
2026-09-03 06:30:45
15
arogalala :
ikon Allah kukuma waye masoyin ku amadina
2026-08-31 18:54:22
7
khadija musa :
ya Allah Kaye ekon ka eje madina ya Allah nasan banida halin zuwa Amma ya Allah Kaye ekon ka ya Allah 😭
2026-09-05 15:40:57
7
Hajmacrafts :
Allah yasa muna da rabon zuwa 6ter ammn kinyi kyau dan allah ki dinga sa hannun rigan zai kara kyau fatan alheri🥰🥰🥰😏
2026-09-03 16:28:49
8
AbduZeezu :
😂 Honestly, if I were your boyfriend, I'd be a little jealous. Posting beautiful pictures like these on TikTok will definitely get a lot of people's attention. But I'm just teasing. Keep shining, and may God always protect you. 😊
2026-09-02 15:15:31
6
MEENART COLLECTION :
Allah yasa shiruna yaxama alkhari
2026-09-02 17:24:59
7
legendumar17 :
Allah zai kaiki bayan Madina ma har aljanna Zaki shiga insha Allah
2026-09-04 06:35:03
8
Drip_Lord🦋💚🦋 :
Ni dai gaskiya an raba min hankali anan wlh
2026-09-02 21:35:12
6
Abba Isah ibrahim 💝 :
Allah yasa son da kikema annabi ya zama sanadin shiriyarki zuwa cikin musulunci 💞🥰
2026-09-04 17:19:31
7
Yusuf Akon Safwan :
ALLAH SARKI YAR UWA MUNAGODIYA ALLAH YASA KINADA RABAN MUSULUNTA ALFARMAR WANDA KIKEYIN MURMUSHI AKANSA BA A SHIGA TSAKANIN BAWA DA UBANGIJI 🙏🙏🙏
2026-09-02 22:13:17
9
Abdullahi s mu'azu :
صلى الله عليه وسلم 😭😭😭
2026-09-04 08:51:19
2
Yusha,u Umar :
Allah yasa kizama tamu
2026-09-05 22:32:05
1
Fatima Zahra Amadou :
wallahi wagan shigar batayi ba,ay yabon fiyayan halita(SAW) akayi😔😔😔bé kamata dan Allah a rika kula🙏
2026-09-07 13:48:32
0
umar Gadancy :
Yar wahala kawai
2026-09-04 23:30:20
0
isahabubakargwamm :
masha allah allah yabamu ikon zuwa
2026-09-09 21:57:17
1
To see more videos from user @someonecrush54, please go to the Tikwm
homepage.