@almasjidmediatv2222: YIN RAYUWA DAI-DAI DA SAMUN KA Rayuwa ba sai ka mallaki komai ba kafin ka ji daɗi. Ka koyi godiya da abin da Allah Ya hore maka, ka guji kwatanta kanka da wasu, kuma ka kasance mai haƙuri da ƙaddarar Allah. Allah Ya sa mu kasance masu godiya da abin da Ya azurta mu da shi. Ameen. #nasiha #al_masjid_media_tv_graphic_daawh #sheikh_umar_shehu_zaria