@yaron_kd02: Please ku kula da masu sonui tsakani da Allah 😩

☬𝐘𝐀𝐑𝐎𝐍_𝐊𝐃༒
☬𝐘𝐀𝐑𝐎𝐍_𝐊𝐃༒
Open In TikTok:
Region: NG
Monday 31 August 2026 20:23:33 GMT
50707
9588
389
362

Music

Download

Comments

al_ameen066
Al_ameen066 :
Good Thanks 🥰
2026-09-04 22:18:36
1
paruqmodel
officialparuqmodel :
Wlh hakene fa .. one of my friend is like that 😂
2026-09-04 14:03:09
0
uncle_najeeb
uncle najeeb :
ni banasan irin haka wlh 😂😂😂
2026-09-01 06:55:04
49
u.s.m.a.n.bc
USMAN 🔖 :
Wllhi banson haka Nikuma banason mutum yadamu Dani daywa Wllhi 😂😂😂😂
2026-09-01 17:16:19
17
abdulmaieeyalee
Abdulrahman Muhammad Awwal :
Really bro
2026-09-05 22:13:04
0
usmanadam1075
Usman Adam :
Ina dashi usman Amma yara su
2026-09-01 00:26:37
41
cutehaif
@cutehaif :
wlh Ina dashi Amma bana tinanin zanyi Dana sani
2026-08-31 20:35:13
15
abdulgaffarnuhu300
Officials-Aisong11 :
wlhy nima ina da wannan Abkn Amma narasashi nahar abada
2026-09-01 08:25:25
11
realhamad19
Ahmad Abba :
ina dashi yana ganin wulakanci wlh amma yanzu nadena wlh tamkar dan dana haifa har tsorona yakeji Allah natuba amma yanzu angirma
2026-09-01 07:31:13
9
emerm20
Imam :
Wallahi Inadashi 😂💔
2026-09-01 12:27:29
5
aminu_bugaje2
A.I BUGAJE🌹🗣️ :
wlhy sai da ya rasu natsani kaina insha allah dana nafari sunanshi zan sanya
2026-09-01 20:36:58
5
a_alfindiki
Muhammad 💕Mufaizal Alfindiki :
wlh ina dashi
2026-09-02 18:08:02
3
jabirkabir88
jabirkabir88 :
Nina kasa tunawa ko inada irin wannan abokin ???
2026-09-01 02:57:41
5
abbahmukhtarlawan
Abba Mukhtar Lawal :
uhummm kai Dai bari Wallahi Yarasu 😭😭😭😭😭
2026-09-01 04:50:51
8
sufyanaisha40
Aisha Sufyan Ahmad :
yauma naganta, ama gaskiya ne inasonta
2026-08-31 21:15:58
6
useryazidmika2000
user yazid mika suleiman :
nima wlh ina mugun son wani gashi saii wulakanta ni yike
2026-09-01 07:07:03
7
isakaramal4
Isah karama (Abu Imam) :
Kaine wannan abokin nawa 💯🙏🏾🤞
2026-09-04 11:12:11
1
shehumuhammed1234
Ahmed Muhammed1234 :
Allah yayima albarka arayuwa kamar kashiga zuciyata uhmmm
2026-09-01 07:04:09
5
kingannur5
👑 king Annur 👑 :
Wlh Nima inadasu bama dayaba
2026-08-31 23:21:00
5
official_autan_yobe
Alhaji bello yobe :
wannan gaskiya neh 💪
2026-09-03 07:32:42
1
hassanabubakarnam93
hassanabubakarnam93 :
ina da si sosai ma.
2026-09-03 18:59:53
1
user3492010259431
ousmqn 💔 :
wlh hkn
2026-09-01 06:02:57
1
ubagumel
UBAGUMEL1 :
Ni bana so ba a sona haka nake kawai
2026-09-02 09:21:51
2
accountant960
Accountant :
Wallahi haka akoi wani abokina nayi karatu da ci wallahi yanzu na rasa ci 😭😭
2026-09-01 21:06:49
2
idrisslabbo
abakar idriss abakar :
wallahi hakanefa nima yanasona ama bana yimichi wakaci
2026-09-03 11:33:32
1
To see more videos from user @yaron_kd02, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About