@la_n764: #fyp #❤️‍

.
.
Open In TikTok:
Region: DZ
Monday 31 August 2026 20:43:02 GMT
24281
4043
4
89

Music

Download

Comments

hiba2685
Ĥîɓã :
😍✨
2026-08-31 21:54:38
5
soma_almansuori
𝒮𝒪ℳ𝒜 ⚜️ :
2026-08-31 21:21:42
2
To see more videos from user @la_n764, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos

Menene Damuwar mutanen Arewa Ne ??…….. Yanzu nake ganin wani Video yana yawo a social media dauke wasu bayanai masu sosa zuciya a cikin vedion inda naji wai __Senator Abdullaziz Abubakar Yari Tsohon Gwamna Zamfara Kuma Senator Zamfara West Senatorial District, DG camping din Bola Tubunu ya Rabawa Mata da da Maza da malamai na garin wanzamai dake jihar zamfara taliya Guda 1 hadi da mudu daya1 na Shinkafa Kamar yadda zaku gani a vedion da zan aje muku a comment section 👇 Ganin wannan video ya sakani dogon nazari sosai saboda wannan al’amari ya farune a cikin jihar zamfara wanda kowa yasan wannan jihar itace da high number na jama’ar da ake kashēwa kullum kuma ake sacewa domin karbar kudin fansa. Abin lura shine _ kullum burina yazanyi na fahimtar da al’ummar mu cewa suna da ikon kawo canji da kansu a koda yaushe tunda muna mulki ne na demokuradiyya amma kullum kamar ina magana da marasa hankali wanda basu san inda yake musu cewa ba. Indai mutanen garin waziri sun yadda zasu zabi tunubu saboda taliya guda daya1 a kowanne gida shin mene laifi na idan nima naso asiwaju😭? Mutanen nan fa sune wanda matsalar tsaro tasa aka käshe mazajensu aka mayar da ya’yansu marayu aka hanasu zuwa gonakin su ake saka makutan su gudun hijira akan idonsu kuma aka hana yaransu zuwa makaranta kullum tausaya musu muke amma basa tausayin kansu ‘yau gashi sun shirya zaben tunubu a 2027 To mu tambayi kammu tunubu laifin me ya mana daza mu kishi ? Yakamata kowa yasani duk wata damuwa ta mulkin asiwaju bata shafe muba muda muke magana akan gyararrakin da mukeso yayi a mulkinsa, Bamu rasa tsaro ba Bamu rasa abinci ba Bamu rasa kudi ba Bamu rasa sana’a ba Bamu rasa ilimi ba Bamu rasa walwala ba  Amma mukace zamu fadawa gomnatin nan kuskurenta kullum aikin mu kenan amma ga abinda wasu mutanen suke sakama dashi _  An siye manyanmu_ An siye malamanmu_ An siye masu kudinmu_ An siye talakawanmu_ Ansiye yan media mu_ Irina da muka rage kullum gwadamu ake da duk wani jindadi domin mubi wannan gomnati amma munki karba saboda kishin alumma Amma kash Abin mamakin Alummar basa kishin kansu. Dan Allah ni Cp Ontop Neh ya zanyi ? A Karshe inaso kowa Ya shida inda tunubu ya kawo wadannan garuruwa a arewacin Nigeria 🇳🇬 bazan kara magana akan ayiwa ‘yan arewa adalci ba kuma duk gomnatin da tazo zan bita domin tsira da rayuwata ga jahohin 👇 Zamfara_ Katsina_ kebbi_ Niger_ Borno_ Real Cp Ontop Ne ✍🏻

About