@yarimankganuwabackup: Video: Yadda Mai girma Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya karɓi bakuncin Mai girma Ministan Tsaron kasa, Dr Bello Matawalle, MON (Shattiman Sokoto, Barden Kasar Hausa), wanda ya kai masa ziyarar girmamawa a gidan gwamnatin jihar Kano, biyo bayan harin da ake zargin yan bindiga ne suka kai ƙauyen Chiroma da ke ƙaramar hukumar Garun Mallam a ranar 29 ga watan Agustan 2026. Matawalle ya tabbatar wa gwamnatin Kano da al'ummar jihar cewa shugaba Bola Ahmed Tinubu ya kuduri aniyar kawo ƙarshen matsalar tsaro, inda ya bayyana cewa kwanan nan shugaban ƙasar ya kafa wani kwamiti da zai tsara dabarun tsaro da tsaron ƙasa na tsawon shekaru biyar

Yariman Kwaren Ganuwa
Yariman Kwaren Ganuwa
Open In TikTok:
Region: NG
Monday 31 August 2026 22:31:13 GMT
95
20
0
2

Music

Download

Comments

There are no more comments for this video.
To see more videos from user @yarimankganuwabackup, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About