@dairarwasanni: 🔵🔴 Barcelona ta koma saman teburin La Liga! 👑🏆 Bayan ta yi wa Rayo Vallecano kaca-kaca, inda Raphinha da Lamine Yamal kowannensu ya zura ƙwallaye biyu, Anthony Gordon ma ya taka rawar gani sosai a wasan. Lamine Yamal yanzu ya zarce Erling Haaland da Kylian Mbappé a matsayin ɗan wasa mafi ƙarancin shekaru a tarihi da ya zarce ƙwallaye 50 a manyan lig-lig 5 na Turai. ‼️💥🇧🇷 Raphinha ya zura ƙwallaye 5 a farkon kakar La Liga, inda ya zama ɗaya daga cikin 'yan wasa takwas kacal a tarihin Barcelona da suka ci ƙwallaye 5 ko fiye a wasanni uku na farko na kakar. 🔥🔵🔴 #Barcelona #FCBarcelona #LamineYamal #Raphinha #RayoVallecano ⚽🔵🔴🔥