@abban_jawad: Ranar da aka haifi Annabi Muhammad ﷺ, duniya ta samu rahama da shiriya. Ku yi min shaida cewa ina daga cikin masu ƙaunar Annabi ﷺ, kuma ina daga cikin masu farin ciki da murnar ranar haihuwarsa. Ba na bukatar hujjar wani domin in bayyana ƙaunata gare shi. Shugabana ne Yafi yayana da iyayena da duk wani abu da na taɓa ko zan taɓa sani a rayuwata. Ina alfahari da kasancewa cikin masu ƙaunarsa, kuma ina roƙon Allah Ya haɗa ni da samun ceton Annabin Rahama a ranar Alƙiyama. 🤲❤️ Allahumma salli wa sallim ala Sayyidina Muhammad ﷺ ❤️ #kano #takutiha #annabimuhammadurasulillah

Abban_jawad
Abban_jawad
Open In TikTok:
Region: NG
Monday 31 August 2026 23:37:19 GMT
73
17
1
1

Music

Download

Comments

legendaryhamis
legendaryhamis :
🥰🥰🥰
2026-09-01 00:29:42
1
To see more videos from user @abban_jawad, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About