@mashayyar_qadriyya_:

MASHAYYAR_QADRIYYA_ONLINE_TV
MASHAYYAR_QADRIYYA_ONLINE_TV
Open In TikTok:
Region: NG
Tuesday 01 September 2026 01:02:31 GMT
30802
6335
78
97

Music

Download

Comments

jibson141
jibson141 :
🥰🥰🥰 Wlh sai muyi maulidi ko ba lada barema akwai 🥰🥰🥰
2026-09-01 12:55:29
11
buharisani3
buharisani536 alkanawi :
dan Allah inason majalinnan completely
2026-09-07 22:18:28
1
danhausa91825
Muhammad Musa Alhassan :
Dan Allah sunan kasidar nan
2026-09-03 21:32:46
1
jiyalee6
jiyalee lawan🇳🇬🇩🇿🇸🇦 :
wanann itace matafiyarmu itace Akidarmu Akan haka iyayanmu suka doramu tagarkin kaunar Annabi Kuma InSha Allahu a haka zamu mutu
2026-09-13 12:32:55
2
usman.rabiu3
DAN-HAJIYA FABRIC✂️ :
Taron masoya manzon Allah
2026-09-01 11:20:13
4
mnajii98
Muhammad Naji :
Allah ka maimaita mana irin wannan rana ta daren Takutaha halarar wajen waje ta kan tudun Dala gidan Alh Muhammadu Kilaniya
2026-10-05 16:51:30
0
sharu.gallaxy
SHARU LUXURY 👠💼 :
Wllh semunyi 🥰
2026-10-11 16:13:09
0
user11436109038581
Muhammad :
Baxamu daina Maulidi ba👍
2026-09-11 11:17:56
2
alisaidu7687
Ali Saidu :
Masha allah
2026-09-01 22:08:59
1
sulemansabdullahi
S_Manu✋️🙂‍↕️🤚 :
Wllh se munyi maulide😂
2026-09-01 02:58:57
2
shamsu_alkadiri
Shamsu Alqadiri :
insha Allah akan haka zamu mutu
2026-09-01 19:33:31
1
yusufhplus
@yusuf_hplus+   :
Munacan muna karatu munbar makota da habaici
2026-09-04 14:00:12
0
umar_abba_maizare
Umar Abba Maizare :
Wannan haka yake wlh 👍👍👍
2026-09-01 02:47:31
1
sharifsammani
sharif sammani :
mauludi semunyi
2026-09-01 07:38:42
2
suokairaju
AHMEED🤍 :
Allah yakara lpy❤️🥰
2026-09-02 17:48:38
1
amrukamfa
Akamfa :
sallallahu alaihiy wasallam
2026-09-02 08:27:57
1
alexkebey10
THE SON OF A BUTCHER 🦀 :
Kai Walahi
2026-09-10 09:30:51
0
aminu_d_adam
𝐀𝐋-𝐀𝐌𝐄𝐄𝐍𝐔💐📿♥️ :
ليله المولد الذي كان للدين سرورا بيومه
2026-09-01 22:59:12
1
amgmustaphag00
A M G MAI ALLHA 📿 :
alhamdulillah allha yakara sutura
2026-09-03 07:51:52
1
vasheer_auta
Vasheer Auta :
Allah ya saka da alkhairi 🥰
2026-09-02 19:57:47
0
officialsaudat0
💏🌹 saudat- m- Bashir🌹💫✅ :
maulud yayi dadi koma wallahi sai di sau mutu
2026-09-04 19:45:51
0
itzrealkidoso
itzrealkidodo :
Allah yakara lfy Mai gida
2026-09-04 08:14:33
0
94229869au
Auwal goje :
Wlh ko aso ko aki saimunyi mauludi
2026-10-13 21:22:49
0
awaisu.basiru.abdullahi
Awaisu Basiru Abdullahi :
wanna haka yake Allah ya kara kusanci
2026-09-26 12:51:17
0
maikudi_texile
maikudi_texile [🎮] :
S.A.W 🥰 Allah Ubangiji kabarmu da Annabi 🤲
2026-09-01 08:04:42
0
To see more videos from user @mashayyar_qadriyya_, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About