@quran001s8: Innalillahi Wa Inna Ilaihi Raji’un. muna mika sakon ta'aziyyarmu ga Hafiza Zainab Muhammad Tukur bisa rasuwar mahaifinta muna addu’ar Allah Ya gafarta masa Allah yasa yahuta Allah ya jiɓinci bayansa.❤️🤲 #everyone #foryoupage #reels #foryou #goviral
Huffaz Qur’an TV 📺
Region: NG
Tuesday 01 September 2026 05:40:00 GMT
Music
Download
Comments
Ismail on top :
Ameen ya rabbi 🤲
2026-09-03 11:15:04
0
Bin_Isah_Kware_Amv :
Allah yajiqan mahaifinta ya yafemasa kusakuransa
2026-09-01 20:46:49
33
Abdulaziz Abkr :
minene sunanta pls
2026-09-03 09:09:21
0
Ameerah | Quran :
may Allah grant him jannah
2026-09-02 14:53:36
9
Teemerh🎀😘🤍 :
nadade ina neman wanda tayi karatun nan finally garatan Allah ya karawa rayuwa albarka🤍Allah ya hadamu a aljannah❤️🤲
2026-09-02 18:07:11
10
NOOR :
Allah ya gafarta mata yasa Aljannah makoma da iyayan mu baki daya Amin
2026-09-01 07:08:23
14
mommy's love :
Allahu Akbar ubangiji ya jaddada rahma a gareta
2026-09-01 18:20:06
12
Zainab Mohammad Nasir :
Allah yajiqanshi da rahama
2026-09-01 09:12:24
13
Aseeyah🦋 :
Ameen y rabbal alamin
2026-09-01 09:55:49
11
Zaraح :
Allah ya jikanshi ya gafarta mai yasa ya huta
2026-09-01 13:02:28
7
9/3/2026💔 young widow :
Sunnah🥺❤️
2026-09-01 15:34:57
9
balkisu Muhammad saleh :
Allah yasa aljannatul Firdausy tazama agare Baki daya
2026-09-01 20:41:56
7
MOM....AA😍🥰 :
Allah ya jikan shi
2026-09-01 09:39:57
7
Adamubatu AMV :
wow wai yo Allah daddi sunnah
2026-09-01 19:31:53
5
SULPAD TEX & ABAYA 🇳🇬🇾🇪 :
ALLAH yay masa rahma 🙏
2026-09-02 10:52:33
5
MamynNoor :
Allah y gafartamasa
2026-09-01 20:06:16
2
arcmuhammadmujahe :
Allah y jiqanshi da Rahma
2026-09-01 18:58:21
2
MUDASSIR :
Allah ya gafarta masa 🙏
2026-09-02 09:18:55
1
SULAIMAN AZARE :
masha Allah
2026-09-02 13:21:17
3
user2424532407107 :
masha allah allahumma bareek
2026-09-02 11:34:10
1
Zainabuuun🌝❤️ :
Allah ya mishi rahama 🤲
2026-09-01 07:35:49
4
safiyyahtu :
Allah ya jaddada rahama a gareshi
2026-09-02 08:31:12
4
jabirsalis :
Allah yajikansa da rahama
2026-09-02 11:19:29
3
Abban meenal :
Allahu Akbar
2026-09-02 05:25:56
1
Umaryakubu :
اللهم اغفر له
2026-09-02 12:10:55
1
To see more videos from user @quran001s8, please go to the Tikwm
homepage.
© 2021-2026 TikWM. All rights reserved.