Someone is finally speaking out. Its madness and getting out of hand
2026-09-02 02:37:15
8
MS vtaiya :
An gama Kasuwar electric bike an koma real estate. Kasuwanci textile da phones ne kawai ba,a masu yawa. Saboda kowanne dan Adam life customer ne.
2026-09-01 09:37:34
26
MASKI LUXURY INTERIORS ✅ :
I swear, god bless you bro 😎
2026-09-01 23:10:16
1
RIMA GLOBAL VENTURES 📊 :
Allah yasaka maka da alkhairi positive, wannan ita ce maganar gaskiya
2026-09-01 17:36:51
14
fatima muhammad sani :
wlh kuwa wai 50x50 sai kaji wasu miliyoyi
2026-09-01 12:45:33
12
arc.Ahmad Yusuf Ajingi :
best fact they don't want hear 🫣
2026-09-01 18:40:18
1
𝒜𝒹ℯ𝒹ℴ𝓉𝓊𝓃 ⚜️𝒾𝒻𝒶𝒹𝒶𝓎ℴ :
thank you very much for bringing this up I thought I'm the only one thinking of this, Kano state has become something else in terms of real estate and house management I think government need to look into this
2026-09-02 08:07:19
1
Saminu Mohammed :
Gaskiya kafada Wallahi Sam Basa kyau tawa
2026-09-01 07:32:57
19
NafiuAmericana :
Ba Gaskiya bane, wanda yaje ya saya ai yasan me ya saya koh
2026-09-01 08:46:25
17
AFRICANA :
Wlh nima abun yanaman ciwo. Sam ba hankali
2026-09-02 05:06:45
3
CURTAIN CRAFT…Kano :
My thoughts exactly
2026-09-01 09:20:15
2
AbdulOc :
bangane in ba Kano bah, Abuja kuma fah
2026-09-02 07:57:36
0
OMAR FARUKH :
kamanta da travel agency😄😄😃😃kowa yanzu shima travel✈️agency ne banda real estate agent
2026-09-01 12:20:43
5
ABMAN :
sai oga
2026-09-01 22:28:44
1
abbas.ng :
Alhamdulillah, wani ya fadi abunda yake min ciwo a Kano 😭
2026-09-02 07:08:10
1
user9457650429984 :
pls ko zaka iya bada misali guda daya na wajan da akayi yanka wanda nisansa yakai 20km daga main city da ake saidawa 4m
2026-09-01 09:35:02
3
Habib M yakasai :
Wlh ur telling the truth.shi yasa na daina siyan fili a yanzu
2026-09-01 23:28:14
3
s.k.ilah :
Kaya a kasuwa, shi yake sayarda kansa..
Tambaya anan shi ne, akwai masu siya?
Allah sa mu dace.
2026-09-02 00:19:15
2
Abbas Bala985 :
wlh wannan abun na damuna
2026-09-01 18:40:30
1
Matumozay🦅 :
Ai ana hauka! Ba regulations gaba daya
2026-09-01 18:39:56
1
Misbah Muhammad :
ba tsari wlh
2026-09-01 21:20:42
1
Yusuf :
wallahi duk sun sa gida yayi tsada a kano, Allah yayimaka albarka
2026-09-02 06:25:44
3
Arewa_Rising_Stars :
Allah yayi maka albarka. Wallahi abunda ka fada gaskiya ne
2026-09-01 23:49:21
1
To see more videos from user @positive_amr, please go to the Tikwm
homepage.