@umargombe: Abubuwa biyu da za su mai da kai cikin soyayya ko da ta ba ka kashi ka jingine ta... Kallon wadannan masoyan da sauraron wakar RA'AYIN ZUCIYA sai ya mai da kai ruwa a soyayya... Idan kuwa babka ji komai ba, to dutse ne...😂 Ga wata can a rakube, ko menene matsayinta?😆 Za ku sami amsa a cikin Shirin RA'AYIN ZUCIYA series, kafin nan cikakken Videon wakar zai zo muku ranar Juma'a da misalin karfe 8 00 pm a YouTube channel Script Plus. https://youtu.be/lY_xYdwZPQI?feature=shared Subscribe ku danna kararrawa don samun wakar idan mun dora. Ku dawo ku fada mana abinda hoton nan ke fada muku😂

umargombe
umargombe
Open In TikTok:
Region: NG
Tuesday 01 September 2026 09:31:05 GMT
1145
96
1
0

Music

Download

Comments

teemasbeautymatch
Teemas Beauty match :
Kusani a film dun😂😂😂
2026-09-01 14:48:21
0
To see more videos from user @umargombe, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About